Dubban mutane sun mamaye titunan Auckland suna kira da a ƙaƙaba wa Isra’ila takunkumi
Fiye da mutane dubu hamsin sun yi zanga-zangar goyon bayan Falasɗinawa da ƙin jinin Isra'ila a birnin Auckland na New Zealand, a cewar ƙungiyar Aotearoa for Palestine, wacce ta shirya zanga-zangar.
Sai dai ƴan sanda sun ƙiyasta adadin!-->!-->!-->…