Tinubu ya sauya sunan Jami’ar Tarayya zuwa sunan Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da sauya sunan Federal University of Medical Sciences, Azare, da ke Jihar Bauchi, zuwa Jami’ar Sheikh Dahiru Usman Bauchi, domin girmamawa da ɗaukaka sunan fitaccen malamin addinin Musulunci marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi.
Shugaban Ƙasar ya bayyana wannan matsaya ne a ranar Asabar yayin da yake!-->!-->!-->…
Read More...