An tsinci gawar uwa maƙale da ɗanta bayan haɗarin motar da ya hallaka mutane 19 a Zamfara
Mutane goma sha tara sun rasa rayukansu a wani mummunan haɗari da ya auku a ƙauyen Gwalli, Ƙaramar Hukumar Gummi, Jihar Zamfara, lokacin da wata motar haya ta faɗa cikin rafi daga kan wata gada ginin gargajiya.
Rahotannin da wakilin!-->!-->!-->…