Ƴan Sandan Jigawa sun wayar da kan ƴan jari-bola kan kare kai daga taka bom yayin tsince-tsince
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Jigawa ta gudanar da taron wayar da kai ga ƴan kasuwar shara da ƙarafa (ƴan jari-bola) a jihar domin faɗakar da su kan haɗarin abubuwa masu fashewa (irin su bom).
Wakilinmu ya tattaro cewa, taron wanda aka!-->!-->!-->…