“Ina matuƙar takaicin kai jam’iyyata ƙara kotu” – in ji Sule Lamido, mai neman shugabancin PDP na…
Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya bayyana cewa yana cikin baƙin ciki da takaici kan matakin da ya ɗauka na kai ƙarar jam’iyyarsa ta PDP kotu, sakamakon hana shi shiga jerin masu fafatawa a zaɓen shugabancin jam’iyyar.
!-->!-->!-->…