Sojoji Sun Ce Dole Ne Sai Soja Ya Yi Aikin Shekaru 15 Kafin Ya Ajiye Aiki Duk Da Hukuncin Kotu
Hedikwatar Tsaro ta ƙasa ta bayyana cewa za ta ci gaba da bin ƙa’idar dole sai jami’i ya yi aƙalla shekaru 15 kafin ya yi murabus daga aikin soja, duk kuwa da hukuncin kotu da ya soke wannan doka.
A ranar Talata, Kotun Ma’aikata ta Ƙasa!-->!-->!-->…