Sowore ya ƙi janye kalaman da DSS ta ce na “ƙarya, ɓatanci, kuma abin tayar da hankalin jama’a” ne…
Ƙwararren ɗan fafutuka kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar AAC a zaɓen 2023, Omoyele Sowore, ya ƙi amincewa da buƙatar hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) wacce ta nemi ya janye wani rubutu da ya wallafa a dandalin sada zumunta na X,!-->…