Ɗaliban Jigawa sun yi nasara a Musabaƙar Al-Ƙur’ani ta bana, Hon. Ƴankoli ya yabawa Gwamna Namadi
Ɗaliban Jihar Jigawa sun yi fice a Gasar Karatun Al-Ƙur’ani Maigirma ta Najeriya karo na 40 da aka gudanar a Maiduguri, Jihar Borno, inda suka lashe manyan matsayai a rukunin mata, lamarin da ya ƙara jaddada jajircewar jihar wajen bunƙasa!-->…