DA ƊUMI-ƊUMI: Tinubu ya gabatar da “kasafin ƙarfafawa, sabunta juriya da wadata ga kowa” na 2026 mai…
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da ƙudirin kasafin kuɗin Tarayyar Najeriya na shekarar 2026, wanda ya kai jimillar naira tiriliyan 58.47, ga zaman haɗin gwiwar Majalisar Dattawa da Majalisar Wakilai, inda ya jaddada cewa kasafin!-->…