INEC ta tantance ƙungiyoyi 14 daga cikin 171 don ci gaba da neman rajistar zama jam’iyyun siyasa
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta sanar da cewa ƙungiyoyi 14 daga cikin 171 da suka nemi rajista sun tsallake matakin farko na tantancewa domin zama jam’iyyun siyasa.
Sanarwar da aka fitar ranar Alhamis, 11 ga Satumba 2025,!-->!-->!-->…