Ƴan Najeriya sama da miliyan 20 ba sa samun damar amfani da intanet, ana shirin samar da kilomita…
Ministan Sadarwa, Kirkire-kirkire da Tattalin Arzikin Dijital, Bosun Tijani, ya bayyana cewa mutane fiye da miliyan 20 a Najeriya har yanzu ba su da damar shiga intanet.
TIMES HAUSA ta tattaro daga zaman sauraron jama’a a Majalisar!-->!-->!-->…