ƳANCIN ƘANANAN HUKUMOMI: Shugaba Tinubu ya tuƙa amala ta gagareshi ci
Daga: Ahmed Ilallah
A wani taro ranar Alhamis da Shugaba Tinubu ya yi da Gwamnonin Jama'iyar APC ya yi kira gare su da su aiwatar da umarnin Kotun Ƙoli na ba wa ƙananan hukumomi ƴancin cin gashin kansu.
Wannan batu kamar almara, shin!-->!-->!-->!-->!-->…