Jihohi 28 sun gaza biyan kuɗin fansho da garatuity har naira biliyan 626.81, tsofin ma’aikata na…
Kamfanin bincike na BudgIT ya bayyana cewa, tsofaffin ma’aikata na jihohi 28 daga cikin 36 na Najeriya suna bin kuɗin fansho da alawus na ajiye aiki, inda adadin kudin da suke bi suka kai naira biliyan 626.81.
Kamfanin ya ce tsofin!-->!-->!-->…