Ƴan sanda sun ƙaryata tallata ɗaukar sabbin ma’aikata da ke yawo a kafofin sadarwa
Rundunar Ƴan Sandan Najeriya ta ƙaryata wata sanarwa da ta yaɗu a shafukan sada zumunta wadda ke iƙirarin cewa za a buɗe sabuwar damar ɗaukar sabbin ma’aikata daga ranar 22 ga Satumba, 2025.
Sanarwar bogi mai taken “Nigeria Police Force!-->!-->!-->…