Duk ɗan Afirkan da zai je Burkina Faso ba sai ya biya kuɗin biza ba – Gwamnatin Ƙasar
Gwamnatin Burkina Faso ta sanar da cire kuɗin biza ga dukkan ƴan ƙasashen Afirka, a wani mataki da ta bayyana a matsayin ƙarfafa zumuncin ƴan Afirka da kuma sauƙaƙa motsi da hulɗar kayayyaki.
BBC ta rawaito cewa Ministan Tsaro na ƙasar,!-->!-->!-->…