ICPC ta yi nasarar samun hukuncin ɗaurin shekaru ga wani tsohon daraktan da ya yi zambar miliyoyin…
Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke wa tsohon Daraktan Kuɗi da Gudanarwa na Abuja Metropolitan Management Council (AMMC), Garuba Mohammed Duku, hukuncin shekara 24 a gidan yari bisa laifin zamba da almundahanar kuɗi har naira miliyan 318!-->…