Browsing Category
Tsaro
Bayanan tsaro da rahotanni kan tsaro a ƙasa da waje.
Birtaniya ta gargaɗi ƴan ƙasarta kan zirga-zirga a Najeriya, ta bayyana jihohi da wurare mafiya…
Ma’aikatar Harkokin Waje ta Birtaniya (FCDO) ta sake sabunta gargaɗin tafiye-tafiye zuwa Najeriya, tana bayyana yadda tsaro ke ta taɓarɓarewa a sassa daban-daban na ƙasar, tare da ƙaruwar ayyukan ta’addanci, fashi da makami, da garkuwa da!-->…
EFCC ta cafke wasu mutane bisa zargin sayen ƙuri’u a lokacin zaɓen gwamnan Anambra
Hukumar Yaƙi da Masu Yi wa Tattalin Arziƙi Ta’annati (EFCC) ta kama wasu mutum uku da ake zargi da sayen ƙuri’u a yankuna daban-daban na Jihar Anambra yayin zaɓen gwamna da aka gudanar a ranar Asabar, 8 ga Nuwamba 2025.
Waɗanda aka kama!-->!-->!-->…
Ƴan Sanda a Jigawa sun kama ƴan fashi, masu kisan kai da ɓarayin motoci bayan zuzzurfan bincike
Rundunar Ƴan Sandan Jihar Jigawa ta tabbatar da kama wasu da ake zargi da laifukan fashi da makami, kisan kai, da satar motoci sakamakon cigaba da aikin leƙen asiri da haɗin gwiwa tsakanin hukumomin tsaro.
Kwamishinan ƴan sandan, CP!-->!-->!-->…
Jami’in NSCDC ya fashe da kuka a gaban kotu bayan kama shi da zambar kuɗaɗe da cin amana
Hukumar ICPC ta gurfanar da Mataimakin Superintendent na NSCDC, Sani Yakubu, a gaban Mai Shari’a Isiaka na Babbar Kotun Kaduna mai lamba 12 bisa tuhume uku na cin amana da almundahanar kudi.
TIMES HAUSA ta tattaro cewa gurfanarwar ta!-->!-->!-->…
ICPC ta samu nasarar shari’a kan wani Daraktan da yai ƙaryar shekarun haihuwa, ya karɓi albashi…
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa a Ma’aikatun Gwamnati (ICPC) ta samu nasarar gurfanar da tsohon Mataimakin Darakta na Ma’aikatar Noma da Bunƙasa Karkara ta Tarayya a Jihar Kwara, Dare Adebowale Oladapo, bisa laifin ƙirƙirar shekarun!-->…
Jigawa ta bai wa Ƴan Sanda gudunmawar motocin sintiri 10 don ƙarfafa tsaro
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Jigawa ta bayyana godiyarta ga Gwamna Malam Umar Namadi, bisa kyautar motoci 10 ƙirar Toyota Hilux da gwamnatin jihar ta bai wa rundunar don ƙarfafa aikin tsaro.
TIMES HAUSA ta tattaro cewa bikin miƙa motocin!-->!-->!-->…
Ƴan Sandan Jigawa sun wayar da kan ƴan jari-bola kan kare kai daga taka bom yayin tsince-tsince
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Jigawa ta gudanar da taron wayar da kai ga ƴan kasuwar shara da ƙarafa (ƴan jari-bola) a jihar domin faɗakar da su kan haɗarin abubuwa masu fashewa (irin su bom).
Wakilinmu ya tattaro cewa, taron wanda aka!-->!-->!-->…
ICPC ta yi nasarar samun hukuncin ɗaurin shekaru ga wani tsohon daraktan da ya yi zambar miliyoyin…
Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke wa tsohon Daraktan Kuɗi da Gudanarwa na Abuja Metropolitan Management Council (AMMC), Garuba Mohammed Duku, hukuncin shekara 24 a gidan yari bisa laifin zamba da almundahanar kuɗi har naira miliyan 318!-->…
ICPC za ta gurfanar da wani ɗan jaridar ƙarya kan zambar miliyoyin nairori
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (ICPC) ta bayyana shirinta na gurfanar da wani mutum mai suna Alkazim Kabir, wanda aka fi sani da “Abbati Kabiru Abuwa,” bisa tuhumar zamba da ta kai kusan naira miliyan 14.
Rahotannin da wakilinmu!-->!-->!-->…
Ƴan Sanda sun cafke masu safarar miyagun ƙwayoyi da ɓarayin dabbobi a Jigawa
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Jigawa ta sanar da cafke mutane 21 da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi tare da ɓarayin dabbobi da masu fasa-gidaje a sassa daban-daban na jihar.
Kwamishinan Ƴan Sanda na jihar, CP Dahiru Muhammad, ya!-->!-->!-->…