Browsing Category
Siyasa
Labarai da sharhi kan harkokin siyasa.
An zargi jam’iyyun siyasa da durƙusar da ci gaban Najeriya a shekaru 65 na ƴancinta
Manyan masu fafutukar kare haƙƙin ɗan Adam a Najeriya, Femi Falana (SAN), da tsohon ɗan majalisar wakilai, Usman Bugaje, sun soki tsarin jam’iyyun siyasa a ƙasar a matsayin babban dalilin da ya hana ci gaban Najeriya shekaru 65 bayan samun!-->…
NNPP ta bayyana cewa babu ruwanta da shirin Kwankwaso na komawa APC
Sakataren New Nigeria Peoples Party (NNPP) na ƙasa, Dr Ogini Olaposi, ya bayyana cewa shirin shiga All Progressives Congress (APC) na tsohon gwamnan Kano, Senator Rabiu Kwankwaso da Kwankwasiya Movement ne kaɗai, ba jam’iyya ba.
!-->!-->!-->…
Fubara ya koma bakin aiki bayan wata shida na dokar ta-ɓaci a Rivers, dubannan mutane ne suka tarbe…
Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, da mataimakiyarsa Ngozi Odu, sun koma kujerunsu na mulki yau Alhamis, bayan shafe watanni shida a waje, sakamakon dokar ta-ɓaci da Shugaba Bola Tinubu ya ƙaƙaba a jihar a ranar 18 ga Maris, 2025.
!-->!-->!-->…
Atiku ya karɓi ƴan tsohuwar CPC, ya caccaki gwamnatin Tinubu kan dokar ta ɓacin Jihar Rivers
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya bayyana cewa ya karɓi shugabannin jihohi na tsohuwar jam’iyyar CPC a gidansa da ke Abuja, inda suka shaida masa goyon bayansu ga yunƙurinsa na ceto Najeriya daga rikicin da yake!-->…
Ƙididdigar INEC ta fitar da yawan sabuwar rijistar masu zaɓe adadin da ya wuce miliyan 4.4, yankin…
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta (INEC) ta ce sama da ƴan Najeriya miliyan 4.4 ne suka yi rajistar zaɓe ta yanar gizo cikin makonni huɗu kacal da fara aikin a ranar 18 ga Agusta 2025.
A wata sanarwa da Kwamishinan hukumar kuma Shugaban!-->!-->!-->…
Fadar Shugaban Ƙasa ta mayar da martani kan gargaɗin Atiku na yiwuwar samun juyin-juya-hali a…
Fadar Shugaban Ƙasa a ranar Litinin ta yi watsi da gargaɗin tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, cewa yunwar da ake fama da ita a ƙasar na iya haddasa tashin hankali makamancin irin juyin juya halin Faransa na 1789.
A wata!-->!-->!-->…
INEC ta tantance ƙungiyoyi 14 daga cikin 171 don ci gaba da neman rajistar zama jam’iyyun siyasa
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta sanar da cewa ƙungiyoyi 14 daga cikin 171 da suka nemi rajista sun tsallake matakin farko na tantancewa domin zama jam’iyyun siyasa.
Sanarwar da aka fitar ranar Alhamis, 11 ga Satumba 2025,!-->!-->!-->…
Saƙon Godiya da Ban Gajiya ga Mahalarta Bikin Karɓar ƴan PDP zuwa APC a Birnin Kudu – Hon. Ado…
Jam’iyyar APC mai mulki a Jihar Jigawa ta samu gagarumar nasara bayan mata 792 daga jam’iyyar adawa ta PDP sun sauya sheƙa zuwa APC a Ƙaramar Hukumar Birnin Kudu.
Wakilinmu ya tattaro cewa dubban jama’a sun halarci wannan biki na sauya!-->!-->!-->…
Matan PDP 792 Sun Sauya Sheƙa Zuwa APC a Jigawa, Sun yi alƙawarin kai jam’iyyar ga nasara a zaɓen…
Aƙalla mata 792 ne suka bar jam’iyyar adawa ta People’s Democratic Party (PDP) suka koma jam’iyya mai mulki ta All Progressives Congress (APC) a Jihar Jigawa.
Wakilinmu ya tattaro cewa matan sun bayyana sauyin sheƙarsu ne a wani taro da!-->!-->!-->…
Ƴan Tinubu na ƙalubalantar kiran yin bore irin na Nepal a Najeriya yayin da wasu ke cewa in ba ai…
Wasu magoya bayan Shugaba Bola Tinubu sun soki kiran da ake yi a shafukan sada zumunta na yin zanga-zanga a Najeriya, bayan tarzomar da matasan Nepal suka gudanar wadda ta kifar da Firayim Minista na ƙasar.
Wannan kira na zuwa ne bayan!-->!-->!-->…