Browsing Category
Siyasa
Labarai da sharhi kan harkokin siyasa.
Wasu jiga-jigan manyan Najeriya za su ƙaddamar da sabuwar tafiyar gyaran demokaraɗiyya a ranar…
Manyan masana da shugabannin fannoni daban-daban na Najeriya, ciki har da Farfesa Pat Utomi, tsohon Shugaban INEC Farfesa Attahiru Jega da tsohuwar Ministar Ilimi, Dr. Oby Ezekwesili, za su ƙaddamar da sabuwar tafiya domin neman gyaran!-->…
ADC ta zargi APC da kai hari coci a Lagos saboda tsoron shaharar da take samu
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta zargi jam’iyyar APC mai mulki da tsoratarwa da tayar da hankali bayan harin da aka kai wurin taronta a wani coci a Alimosho, Jihar Lagos.
Wakilinmu, Faruk Ahmad, ya tattaro daga wata!-->!-->!-->…
Shugaban tsagin NNPP a Kano ya ce korar da aka yi wa Kofa “ba ta halatta ba” kuma “ba ta da wani…
Shugaban wani tsagi na NNPP a Kano, Sanata Mas'ud El'Jibrin Doguwa, ya yi watsi da korar Abdulmumin Jibrin Kofa daga jam’iyyar, yana bayyana ta a matsayin wadda “ba ta halatta ba” kuma “ba ta da wani tasiri a doka”.
Wakilinmu ya tattaro!-->!-->!-->…
NNPP ta kori ɗan majalisar wakilanta, tana zarginsa da yi wa jam’iyyar APC aiki
Jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) a Kano ta kori ɗan majalisar wakilai mai wakiltar Kiru/Bebeji a Majalisar Tarayya, Abdulmumin Jibrin Kofa, bisa zargin yin aiki da jam’iyyar adawa da kuma kasa biyan kuɗaɗen jam’iyya na ƙa’ida.
!-->!-->…
Tambuwal ya ce, ya “ƙuduri aniyar kawar da gwamnatin Tinubu daga mulkin Najeriya a 2027”
Times Hausa ta gano cewa, tsohon gwamnan Jihar Sokoto, Sanata Aminu Waziri Tambuwal, da wasu mutane a Najeriya na wani shiri da nufin ganin gwamnati mai ci ta sauƙa daga mulki a shekarar 2027 ta hanyar demokaraɗiyya.
Tambuwal, wanda ya!-->!-->!-->…
ADC ta gargaɗi ƴan sanda da gwamnati, “Ku daina tsoratar da shugabanninmu, ku fuskanci ƴan ta’adda
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta yi gargaɗi ga Gwamnatin Tarayya da Hukumar Ƴan Sanda ta Najeriya kan abin da ta kira mummunan tsoratar da shugabannin jam’iyyun adawa, tana mai kiran jami’an tsaro su mayar da hankali wajen!-->…