Browsing Category
Muhalli
Labaran da suka shafi muhalli, sauyin yanayi da makamantansu.
An samu rasuwa da jikkatar mutane a rugujewar wani gini a Jigawa, shugabanni sun ce a kula
Wani mutum ya rasa ransa yayin da wasu bakwai suka jikkata sakamakon rugujewar wani gini a ƙauyen Kabak, cikin Ƙaramar Hukumar Kirikasamma, Jihar Jigawa.
Jami’in yaɗa labarai na ƙaramar hukumar, Musa Muhammad, ya tabbatar da faruwar!-->!-->!-->…
NiMet ta yi hasashen samun ruwan sama da guguwar iska a yau Litinin a sassan Najeriya
Wakiliyarmu Maryam Ayuba ta tattaro daga Hukumar Hasashen Yanayi ta Najeriya (NiMet) cewa hasashen yanayi na ranar Litinin, 8 ga Satumba, 2025, daga ƙarfe 12 na dare zuwa ƙarfe 11:59 daren Talata, ya nuna ana sa ran samun ruwan sama da!-->…
Za a sami rashin lafiyar wata mai tsanani “blood moon” a yau Lahadi a Najeriya da wasu ƙasashen…
Mutanen Najeriya da wasu ƙasashen Yammacin Afirka na shirin shaida wani gagarumin al’amari na sararin samaniya a ranar Lahadi, 7 ga Satumba, yayin da za a samu cikakken kusufin tun daga ƙarfe 8:00 na dare agogon Yammacin Afirka.
Rahoton!-->!-->!-->…
Hasashen samun ruwan sama da guguwar iska a sassa daban-daban na Najeriya na yau Lahadi daga NiMet
Hukumar Hasashen Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta fitar da hasashen cewa ruwan sama mai ɗauke da guguwa zai ratsa sassa daban-daban na Najeriya a ranar Lahadi, 7 ga Satumba, 2025.
Wakiliyarmu, Maryam Ayuba Auyo ta gano daga hasashen hukumar!-->!-->!-->…
NiMet ta fitar da sabon gargaɗi kan yiyuwar samun ambaliya a jihohi 16
Hukumar Hasashen Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta sake fitar da sabon gargaɗi kan yiwuwar samun ambaliya, inda ta yi nuni da cewa jihohi 16 na fuskantar haɗarin ambaliya a kwanakin nan saboda yawan ruwan sama da kuma tsananin danshin ƙasa.
!-->!-->!-->…
NiMet ta sanar da samun ruwan sama da iska mai ƙarfi a wasu sassan Najeriya a yau Asabar
Daga rahoton da wakilinmu ya tattaro daga Hukumar Kula da Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta fitar, an bayyana yanda yanayin yini da daren yau Asabar, 6 ga Satumba, 2025 zai kasance.
A Arewa, NiMet ta bayyana cewa ana sa ran samun guguwar iska!-->!-->!-->…