Browsing Category
Lafiya
Bayanan lafiya, cututtuka, da shawarwarin kiwon lafiya.
Saudiyya ta yi nasarar raba tagwayen da aka haifa a manne a Kano bayan tiyata mai haɗarin gaske
Wasu tagwaye, Hassana da Husaina, ƴan asalin Jihar Kano, sun dawo Najeriya bayan samun nasarar tiyata mai matuƙar wahala da aka yi musu a ƙasar Saudiyya, inda aka raba jikinsu da ya haɗu a ƙasan ciki, ƙugu da ƙashin baya.
Tagwayen sun!-->!-->!-->…
UNICEF da Kirikasamma sun bayar da tallafin kayayyakin kula da lafiya ga PHCs
Ƙungiyar kula da yara ta Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) tare da Ƙaramar Hukumar Kirikasamma a Jihar Jigawa sun bayar da kayayyakin kula lafiya domin inganta kula da mata masu juna biyu da sauran ayyukan lafiya a cibiyoyin kula da lafiya!-->…
Ƙungiyar Likitocin Asibitocin Gwamnati za ta yanke hukuncin ƙarshe kan tsunduma yajin aikin gamagari…
Ƙungiyar Likitocin Asibitocin Gwamnati ta Ƙasa (NARD) za ta gudanar da taron Majalisar Zartarwarta ta Ƙasa (NEC) a yau Laraba domin yanke shawara da ɗaukar mataki na gaba kan wa’adin kwanaki 10 da ta bai wa gwamnatin tarayya.
Ƙungiyar!-->!-->!-->…
Ofishin Birtaniya da UNICEF sun yaba wa Jigawa kan kula da muhalli da ciyar da ƙananan yara
Gwamnatin jihar Jigawa ta samu yabo daga Ofishin Birtaniya na Harkokin Ƙasashen Waje (FCDO) da Hukumar Kula da Yara ta Majalisar Ɗinkin Duniya (UNICEF) bisa yadda ta ke jagoranci wajen yaƙi da ƙarancin abinci da kuma gina makarantu da!-->…
Hukumar NMCN ta soke dokar korar ɗaliban aikin jinya da ungozoma bayan kasa cin jarabawa sau uku
Hukumar Kula da Ilimin Jinya da Ungozoma ta Najeriya (NMCN) ta sanar da soke doguwar dokar da ta daɗe tana tilasta wa ɗaliban koyon aikin jinya da suka kasa haye jarabawar ƙwararru har sau uku su bar makaranta.
Wakilinmu ya tattaro daga!-->!-->!-->…
Wata sabuwar cuta ta yi ajalin yara a Borno, iyayensu kuma na kwance a asibiti
An shiga jimami a ƙauyen Kukurpu da ke yankin Kwajaffa a Ƙaramar Hukumar Hawul, Jihar Borno, bayan da wasu yara huɗu ƴan gida ɗaya suka rasu a dalilin wata mummunar cuta, yayin da iyayensu ke samun kulawa a asibiti.
Zagazola Makama, mai!-->!-->!-->…
An Bayyana Sake Ɓarkewar Cutar Ebola, WHO ta Koka Kan Yiwuwar Samun Yaɗuwa
Hukumomin lafiya a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo sun tabbatar da ɓarkewar cutar Ebola a lardin Kasai, inda aka samu mutane 28 da ake zargin sun kamu, da kuma mace-macen wasu 15 ciki har da ma’aikatan lafiya huɗu.
Wani jawabi daga!-->!-->!-->…