Browsing Category
Labarai
Sabbin rahotanni daga Najeriya da duniya.
An zargi jam’iyyun siyasa da durƙusar da ci gaban Najeriya a shekaru 65 na ƴancinta
Manyan masu fafutukar kare haƙƙin ɗan Adam a Najeriya, Femi Falana (SAN), da tsohon ɗan majalisar wakilai, Usman Bugaje, sun soki tsarin jam’iyyun siyasa a ƙasar a matsayin babban dalilin da ya hana ci gaban Najeriya shekaru 65 bayan samun!-->…
Ƙungiyar Malaman Kwalejojin Ilimi sun kai ziyarar ta’aziyya kan rasuwar haziƙin ɗalibi a Jigawa
Wata tawaga daga ƙungiyar Colleges of Education Academic Staff Union (COEASU) ta kai ziyarar ta’aziyya ga majalisar gudanarwa ta Kwalejin Ilimi ta Jihar Jigawa da ke Gumel, bisa rasuwar dalibi mafi ƙwarewa a fannin Mathematics/Physics na!-->…
Gwmnati ta rage kuɗin kujerar Hajji na 2026, akwai banbanci tsakanin yankunan Najeriya
Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON) ta fitar da sabon farashin kujerar aikin Hajji na shekarar 2026, inda ta rage kuɗin da za a biya da kusan naira dubu 200 idan aka kwatanta da shekarar da ta gabata.
Rahoton da wakilinmu ya tattaro daga!-->!-->!-->…
Matatar Dangote ta dakatar da Sayar da man fetur da naira, za a iya samun canjin farashin litar mai…
Masana’antar Dangote Petroleum Refinery and Petrochemicals ta sanar da dakatar da sayar da man fetur da Naira daga ranar Lahadi, 28 ga Satumba, 2025.
Rahoton da wakilinmu ya tattaro ya nuna cewa, sanarwar ta fito ne daga Sashen Harkokin!-->!-->!-->…
Gwamnatin Jigawa ta amince da wasu sabbin ayyuka na biliyan 6.16 a ɓangaren ilimi, noma, harkokin…
Majalisar Zartarwa ta Jihar Jigawa ƙarƙashin jagorancin Gwamna Malam Umar Namadi, ta amince da aiwatar da wasu muhimman ayyuka da suka shafi ilimi, noma, makamashi, da kuma tsarin kuɗi a zaman da ta gudanar ranar Litinin 22 ga Satumba,!-->…
Ƴan sanda sun ƙara kama masu aikata laifuka daban-daban a Jigawa, sun ƙwato wayoyi, motoci da…
Rundunar Ƴan Sanda ta Jigawa ta bayyana nasarorin da ta samu wajen kama masu aikata laifuka daban-daban a faɗin jihar, ƙarƙashin jagorancin CP Dahiru Muhammad.
Wakilinmu ya tattaro daga sanarwar rundunar cewa, a Ofishin Ƴan Sanda na!-->!-->!-->…
NNPP ta bayyana cewa babu ruwanta da shirin Kwankwaso na komawa APC
Sakataren New Nigeria Peoples Party (NNPP) na ƙasa, Dr Ogini Olaposi, ya bayyana cewa shirin shiga All Progressives Congress (APC) na tsohon gwamnan Kano, Senator Rabiu Kwankwaso da Kwankwasiya Movement ne kaɗai, ba jam’iyya ba.
!-->!-->!-->…
Ƙasashen da suka amince da Ƙasar Falasdinu da waɗanda ba su amince ba, da abin da hakan ke nufi
A ranar Lahadi, ƙasashe kamar Birtaniya, Ostiraliya, Kanada da Portugal sun bayyana amincewa da ƙasar Falasdinu, shekaru kusan biyu bayan fara yaƙin Gaza, yayin da wasu ƙasashe ciki har da Faransa da Belgium ke shirin bin sahu a Majalisar!-->…
Tinubu ya ziyarci iyalan Buhari a Kaduna, ya yi wani muhimmin alƙawari kan abin da Buhari ya bari
Wakilinmu ya tattaro cewa, Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan marigayi tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari a gidansu da ke Kaduna, inda ya tabbatar da cewa gwamnatinsa za ta ci gaba da ɗaukaka gado da!-->…
Fubara ya yi jawabi ga al’ummar Rivers karo na farko bayan ƙarewar dokar ta-ɓaci a jihar, ya gode wa…
Wakilinmu ya tattaro cewa Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya yi jawabi ga jama’ar jiharsa a ranar Juma’a, 19 ga Satumba, 2025, bayan ƙarshen wa’adin watanni shida na dokar ta-ɓaci da shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya tun a!-->…