Browsing Category
Labarai
Sabbin rahotanni daga Najeriya da duniya.
Badaƙalar Cin Hanci A Kano Ta Kara Ƙazanta, Kwamishina Ya Amince Da Yin Badaƙalar Naira Biliyan 1.17
Badaƙalar cin hanci a gwamnatin Kano ta ƙara muni bayan Kwamishinan Harkokin Al’umma da Ci Gaban Ƙauyuka na jihar, Abdulkadir Abdulsalam, ya amince da cewa ya sanya hannu a kan biyan kuɗi har Naira biliyan 1.17 da ba a yi kwangilar da aka!-->…
Sojoji Sun Ce Dole Ne Sai Soja Ya Yi Aikin Shekaru 15 Kafin Ya Ajiye Aiki Duk Da Hukuncin Kotu
Hedikwatar Tsaro ta ƙasa ta bayyana cewa za ta ci gaba da bin ƙa’idar dole sai jami’i ya yi aƙalla shekaru 15 kafin ya yi murabus daga aikin soja, duk kuwa da hukuncin kotu da ya soke wannan doka.
A ranar Talata, Kotun Ma’aikata ta Ƙasa!-->!-->!-->…
An Bayyana Sake Ɓarkewar Cutar Ebola, WHO ta Koka Kan Yiwuwar Samun Yaɗuwa
Hukumomin lafiya a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo sun tabbatar da ɓarkewar cutar Ebola a lardin Kasai, inda aka samu mutane 28 da ake zargin sun kamu, da kuma mace-macen wasu 15 ciki har da ma’aikatan lafiya huɗu.
Wani jawabi daga!-->!-->!-->…
NiMet Ta Yi Gargaɗin Samun Iska da Ruwan Sama a Faɗin Ƙasar Nan Gobe Juma’a
Hukumar Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta sanar da cewa za a samu guguwar iska mai ƙarfi da ruwan sama a wasu sassan Najeriya a ranar Juma’a, 5 ga Satumba 2025, lamarin da ka iya haifar da jinkirin harkokin sufuri da wasu ayyukan waje.
!-->!-->!-->…
Annabi Muhammad (SAW): Gwarzontaka, Rahama, Da Nasarorin Da Ba A Taɓa Samun Irinsu Ba
A yau, 12 ga Rabi’ul Awwal, 1447, Musulmi a duk faɗin duniya na murnar zagayowar ranar haihuwar Annabi Muhammad (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi), fitaccen mutum ne da tarihin rayuwarsa ya ci gaba da shafar addinai, dokoki,!-->…