Browsing Category
Kasuwanci da Tattalin Arziki
Bayanan kasuwanci, tattalin arziki da cigaban masana’antu.
OPay ya ƙaddamar da tallafin karatu na miliyoyin nairori da ɗaliban BUK, ɗalibai za su samu ₦300,000…
Kamfanin OPay Digital Services Limited ya ƙaddamar da wani shirin tallafin karatu na Naira miliyan 60 ga ɗaliban Jami’ar Bayero da ke Kano, a ranar Talata, 9 ga Satumba 2025.
Wakilinmu ya gano cewa an ƙulla wannan yarjejeniya ne ta!-->!-->!-->…
DA ƊUMI-ƊUMI: Najeriya ta shiga duhu, babban layin wutar lantarki na ƙasa, National Grid, ya katse
Sanarwar da hukumomin wutar lantarki suka fitar ta ce, babban layin wutar lantarki na ƙasa, National Grid ya samu katsewa a ranar Laraba, lamarin da ya haifar da katsewar wutar lantarki a sassa daban-daban na Najeriya.
A cikin wata!-->!-->!-->…
Ƙungiyoyin ƙwadago sun nemi a ƙara mafi ƙarancin albashi saboda na ₦70,000 ba ya biyan buƙata
Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC) da ma’aikatan gwamnatin tarayya sun sake neman a duba mafi ƙarancin albashi na ƙasa, suna masu cewa naira 70,000 yanzu bata dace da halin tattalin arziƙin ƙasar ba.
Wannan kiran na zuwa ne bayan wasu!-->!-->!-->…
Iyaye a Jigawa sun koka kan tsadar kayan makaranta yayin da ake shirin komawa karatu
Rahoton da jaridar PUNCH ta tattara a Dutse, Jihar Jigawa, ya nuna cewa iyaye a jihar na kokawa kan hauhawar farashin kayan makaranta yayin da makarantun gwamnati da na kuɗi ke shirin komawa karatu a ranar Litinin mai zuwa don fara sabon!-->…