Browsing Category
Kasuwanci da Tattalin Arziki
Bayanan kasuwanci, tattalin arziki da cigaban masana’antu.
Asusun Tarayya ya raba kuɗaɗe ga Gwamnatin Tarayya, jihohi da ƙananan hukumomi, mafi yawa a tarihin…
Kwamitin Rabon Kuɗaɗen Tarayya, wato FAAC, ya raba Naira tiriliyan 2.225 a watan Agusta 2025, kuɗaɗen da aka ce sune mafi girma da aka taɓa rabawa tun samar da Najeriya.
Wannan shi ne karo na biyu a jere da rabon kuɗaɗe ya haura Naira!-->!-->!-->…
Gwamnatin Najeriya ta raba naira biliyan 330 ga wasu talakawa, na saura na kan hanya – Wale Edun
Gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa ta raba naira biliyan 330 ga talakawa da marasa galihu a faɗin ƙasar nan ta hannun hukumar kula da tsarin tallafin jama’a, wato National Social Safety-Net Coordinating Office (NASSCO).
Ministan Kuɗi!-->!-->!-->…
INEC ta yi magana kan sanarwar ɗaukar ma’aikata a hukumar, ta gargaɗi jama’a
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta gargaɗi jama’a da su yi watsi da wata sanarwa ta bogi da ake yaɗawa a shafukan sada zumunta cewa hukumar tana ɗaukar ma’aikata.
A wata sanarwa da hukumar ta wallafa a shafinta na X ranar!-->!-->!-->…
Dangote ya ce, direbobin tankunansa na samun albashi fiye da na ma su digiri a Najeriya
Shugaban kamfanin Dangote Group, Alhaji Aliko Dangote, ya bayyana cewa direbobin kamfaninsa na samun albashi mai tsoka, wanda ya fi na yawancin masu digiri a Najeriya.
Wannan jawabi na Dangote ya fito ne a wani faifan bidiyo da tashar!-->!-->!-->…
Tinubu ya ba da umarnin gaggawa ga ministoci na rage tsadar kayan abinci a Najeriya
Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya bai wa wani kwamiti na Majalisar Zartarwa ta Tarayya (FEC) umarnin gaggawa kan rage tsadar kayan abinci a kasuwannin ƙasar.
Wakilinmu ya tattaro daga jawabin Ƙaramin Ministan Harkokin Noma da Tsaron!-->!-->!-->…
OPay ya ƙaddamar da tallafin karatu na miliyoyin nairori da ɗaliban BUK, ɗalibai za su samu ₦300,000…
Kamfanin OPay Digital Services Limited ya ƙaddamar da wani shirin tallafin karatu na Naira miliyan 60 ga ɗaliban Jami’ar Bayero da ke Kano, a ranar Talata, 9 ga Satumba 2025.
Wakilinmu ya gano cewa an ƙulla wannan yarjejeniya ne ta!-->!-->!-->…
DA ƊUMI-ƊUMI: Najeriya ta shiga duhu, babban layin wutar lantarki na ƙasa, National Grid, ya katse
Sanarwar da hukumomin wutar lantarki suka fitar ta ce, babban layin wutar lantarki na ƙasa, National Grid ya samu katsewa a ranar Laraba, lamarin da ya haifar da katsewar wutar lantarki a sassa daban-daban na Najeriya.
A cikin wata!-->!-->!-->…
Ƙungiyoyin ƙwadago sun nemi a ƙara mafi ƙarancin albashi saboda na ₦70,000 ba ya biyan buƙata
Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC) da ma’aikatan gwamnatin tarayya sun sake neman a duba mafi ƙarancin albashi na ƙasa, suna masu cewa naira 70,000 yanzu bata dace da halin tattalin arziƙin ƙasar ba.
Wannan kiran na zuwa ne bayan wasu!-->!-->!-->…
Iyaye a Jigawa sun koka kan tsadar kayan makaranta yayin da ake shirin komawa karatu
Rahoton da jaridar PUNCH ta tattara a Dutse, Jihar Jigawa, ya nuna cewa iyaye a jihar na kokawa kan hauhawar farashin kayan makaranta yayin da makarantun gwamnati da na kuɗi ke shirin komawa karatu a ranar Litinin mai zuwa don fara sabon!-->…