Browsing Category
Gwamnati
Rahotanni da bayanai kan manufofin gwamnati.
Tinubu ya ba da umarnin gaggawa ga ministoci na rage tsadar kayan abinci a Najeriya
Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya bai wa wani kwamiti na Majalisar Zartarwa ta Tarayya (FEC) umarnin gaggawa kan rage tsadar kayan abinci a kasuwannin ƙasar.
Wakilinmu ya tattaro daga jawabin Ƙaramin Ministan Harkokin Noma da Tsaron!-->!-->!-->…
Bayan an masa zanga-zanga, Gwamnan Kano ya amince a gaggauta gyaran Gadar Ƴanshana
“Za mu fara (aikin) nan da nan — Gadar Ƴanshana za ta dawo kamar yadda ya kamata,” in ji Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, yayin amincewa da gyaran Gadar Ƴanshana da ke Ƙaramar Hukumar Kumbotso, bayan da mazauna yankin suka gudanar da!-->…
Kano ta haramta amfani da zarton inji marar izini a sare bishiyoyi, ta ɓullo da tsarin ba wa zartuna…
"Ba za mu ƙyale sare itace ba don na son rai kawai – ka sare ɗaya, sai ka dasa biyu ko uku,” in ji Hon. Dakta Dahiru Muhammad Hashim, kwamishinan Muhalli da Sauyin Yanayi na Jihar Kano, yayin bayyana sabuwar dokar haramta amfani da zarton!-->…
NULGE ta zaɓi sabbin shugabanni a ƙananan hukumomin Jigawa
Wakilinmu ya samo rahoton cewa Ƙungiyar Ma’aikatan Ƙananan Hukumomi ta Ƙasa (NULGE) ta kammala gudanar da zaɓen sabbin shugabanni a wasu ƙananan hukumomi a Jihar Jigawa, bayan ƙarewar wa’adin tsofaffin shugabannin reshen ƙungiyar a!-->…
Ofishin Birtaniya da UNICEF sun yaba wa Jigawa kan kula da muhalli da ciyar da ƙananan yara
Gwamnatin jihar Jigawa ta samu yabo daga Ofishin Birtaniya na Harkokin Ƙasashen Waje (FCDO) da Hukumar Kula da Yara ta Majalisar Ɗinkin Duniya (UNICEF) bisa yadda ta ke jagoranci wajen yaƙi da ƙarancin abinci da kuma gina makarantu da!-->…
Sanata Natasha za ta koma majalissa bayan shafe watanni shida a dakace
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, wadda ke wakiltar Kogi ta Tsakiya, za ta koma Majalisar Dattawa a ƙarshen watan nan bayan kammala dakatawar da aka yi mata ta tsawon watanni shida, in ji lauyanta, Victor Giwa.
Giwa ya shaida wa manema!-->!-->!-->…
Ƙungiyoyin ƙwadago sun nemi a ƙara mafi ƙarancin albashi saboda na ₦70,000 ba ya biyan buƙata
Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC) da ma’aikatan gwamnatin tarayya sun sake neman a duba mafi ƙarancin albashi na ƙasa, suna masu cewa naira 70,000 yanzu bata dace da halin tattalin arziƙin ƙasar ba.
Wannan kiran na zuwa ne bayan wasu!-->!-->!-->…
Badaƙalar Cin Hanci A Kano Ta Kara Ƙazanta, Kwamishina Ya Amince Da Yin Badaƙalar Naira Biliyan 1.17
Badaƙalar cin hanci a gwamnatin Kano ta ƙara muni bayan Kwamishinan Harkokin Al’umma da Ci Gaban Ƙauyuka na jihar, Abdulkadir Abdulsalam, ya amince da cewa ya sanya hannu a kan biyan kuɗi har Naira biliyan 1.17 da ba a yi kwangilar da aka!-->…