Browsing Category
Babban Labari
Muhimman manyan labarai na rana.
Ɗan Majalissar Wakilan da NNPP ta dakatar ya koma APC, Zai yi wa Tinubu aiki a 2027
Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar Kiru/Bebeji, Abdulmumin Jibrin Kofa, ya sanar da komawarsa jam’iyyar APC, tare da bayyana cikakken goyon bayansa ga ƙoƙarin Shugaba Bola Tinubu na neman wa’adi na biyu a 2027.
A wani taron siyasa da ya!-->!-->!-->…
Sojoji sun buɗe wuta kan ƴan sanda a Anambra bayan kammala zaɓen gwamna
Sojoji da ke bakin shingen bincike a kan titin Onitsha sun buɗe wuta kan wasu jami’an ƴan sanda da ke dawowa daga aikin zaɓe na gwamnan Anambra, abin da ya jawo fargaba a yankin a ranar Lahadi.
TIMES HAUSA ta tattaro daga Sahara!-->!-->!-->…
BBC ta bankaɗo muhimman bayanai kan zargin Amurka na “kisan ƙiyayya wa Kiristoci” a Najeriya
Binciken BBC ya gano cewa alƙaluman da jami’an gwamnatin Amurka ke amfani da su wajen zargin ana aiwatar da “kisan ƙiyayya wa Kiristoci” a Najeriya ba su da tushe da za a iya tabbatarwa.
TIMES HAUSA ta tattaro daga rahoton cewa yawancin!-->!-->!-->…
Majalissar Ƙoli ta Addinin Musuluci ta ƙaryata zargin “kisan ƙiyayya ga Kiristoci” a Najeriya, ta ce…
Majalisar Ƙoli ta Addinin Musulunci a Najeriya (NSCIA) ta yi kakkausar suka ga abin da ta kira “labarin bogi mai cike da hatsari” daga gwamnatin Amurka da ke zargin ana yi wa Kiristoci kisan ƙare-dangi a Najeriya.
TIMES HAUSA ta tattaro!-->!-->!-->…
Wasu ƴan siyasar Amurka na kiran a hana Mamdani hawa kujera, a kore shi daga ƙasar – ko hakan na iya…
Bayan samun nasarar Zohran Mamdani a zaɓen Mayor na birnin New York, wanda ya zama Musulmi na farko kuma dan asalin Kudancin Asiya na farko da ya lashe matsayin, wasu masu ƴan Republican a Washington sun fara bin matakin dakatar da shi!-->…
Majalisar Shari’a ta buƙaci Tinubu ya canja sabon shugaban INEC, saboda rubutunsa na nuna ƙiyayya ga…
Majalisar Shari’a ta Najeriya (SCSN) ta bukaci Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya sake nazarin naɗin Farfesa Joash Ojo Amupitan a matsayin Shugaban Hukumar Zabe ta Ƙasa (INEC), bayan zarge-zargen cewa ya taɓa rubuta takardar shari’a mai!-->…
Korar Jami’an DSS 115: sabbin bayanai sun bankaɗo manyan laifukan da suka rikita rundunar
Sabbin bayanai da aka tattara daga manyan majiyoyin tsaro sun bayyana dalilan da suka kai gwamnatin tarayya ga sallamar jami’ai 115 na Hukumar Tsaro Ta Farin Kaya (DSS), bayan an same su da laifuka masu barazana ga martabar rundunar.
!-->!-->!-->…
Soludo ya lashe zaɓen gwamna, matsayin jam’iyyun siyasa ya ƙara bayyana a Anambra
Ɗan takarar jam’iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA), Farfesa Chukwuma Charles Soludo, ya lashe zaɓen gwamnan Jihar Anambra da aka gudanar a ranar Asabar, 8 ga Nuwamba 2025, bayan samun ƙuri’u 422,664 a sakamakon zaɓen da Hukumar!-->…
Birtaniya ta gargaɗi ƴan ƙasarta kan zirga-zirga a Najeriya, ta bayyana jihohi da wurare mafiya…
Ma’aikatar Harkokin Waje ta Birtaniya (FCDO) ta sake sabunta gargaɗin tafiye-tafiye zuwa Najeriya, tana bayyana yadda tsaro ke ta taɓarɓarewa a sassa daban-daban na ƙasar, tare da ƙaruwar ayyukan ta’addanci, fashi da makami, da garkuwa da!-->…
EFCC ta cafke wasu mutane bisa zargin sayen ƙuri’u a lokacin zaɓen gwamnan Anambra
Hukumar Yaƙi da Masu Yi wa Tattalin Arziƙi Ta’annati (EFCC) ta kama wasu mutum uku da ake zargi da sayen ƙuri’u a yankuna daban-daban na Jihar Anambra yayin zaɓen gwamna da aka gudanar a ranar Asabar, 8 ga Nuwamba 2025.
Waɗanda aka kama!-->!-->!-->…