Browsing Category
Babban Labari
Muhimman manyan labarai na rana.
Dokar Harajin Tinubu: Majalisar Wakilai ta kafa kwamitin bincike, PDP ta nemi a jinkirta aiwatarwa
Majalisar Wakilan Najeriya ta kafa kwamitin wucin-gadi na musamman domin binciken zargin saɓani da ke tsakanin dokokin gyaran haraji da majalisa ta amince da su da kuma kwafin dokar da aka wallafawa al’umma (gazette) da ke yawo a hukumomin!-->…
Gwamnan Plateau, Caleb Mutfwang, ya fice daga PDP zuwa APC
Gwamnan Jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya sauya sheƙa daga jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) zuwa jam’iyya mai mulki, All Progressives Congress (APC), lamarin da ya haifar da gagarumin sauyi a taswirar siyasar Arewa ta Tsakiya.
!-->!-->!-->…
Tinubu ya buƙaci gwamnonin APC su goyi bayan samar da ƴan sandan jihohi da ƴancin ƙananan hukumomi
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci gwamnonin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) da sauran shugabannin jihohi da su mara wa shirin kafa ƴan sandan jihohi da kuma aiwatar da cikakken ƴancin ƙananan hukumomi, domin ƙarfafa!-->…
Majalissar Zartarwar Jigawa ta amince da ayyukan raya ƙasa na sama da naira biliyan 91 a zaman…
Majalisar Zartarwar Jihar Jigawa, ta amince da aiwatar da manyan ayyukan raya ƙasa da darajarsu ta kai ₦91,043,575,816.69, a zaman majalisar da aka gudanar a ranar 17 ga Disamba, 2025.
Matakan da aka ɗauka sun shafi ɓangarori masu!-->!-->!-->…
Abin da ya faru da jami’an sojan Najeriya 11 da Burkina Faso ta tsare bayan tattaunawar diflomasiyya
An saki jami’an sojojin Najeriya guda 11 da ke cikin jirgin sojan sama na C-130 da yai saukar gaggawa a Burkina Faso, bayan tsare su na tsawon kusan kwanaki tara kan zargin keta dokar sararin samaniyar ƙasar.
An tsare jami’an ne a makon!-->!-->!-->…
Gwamna Namadi ya rantsar da sabbin masu ba shi shawara uku, ya jaddada riƙon amana da yi wa Jigawa…
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya rantsar da sabbin Masu Ba Shi Shawara na Musamman guda uku, yana mai jaddada buƙatar yin aiki da gaskiya, sadaukarwa da ƙasƙantar da kai wajen hidimar al’umma da ci gaban jihar.
An gudanar da!-->!-->!-->…
EFCC ta Kai Samame Gidajen Tsohon Ministan Shari’a Malami a Abuja da Kebbi
Jami’an Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) sun kai samame ofisoshi da gidajen tsohon Antoni Janar na Tarayyar Najeriya kuma Ministan Shari’a, Abubakar Malami, SAN, a Abuja da Jihar Kebbi.
An tabbatar da samamen ne cikin wata!-->!-->!-->…
NLC Ta Cika Alƙawari, Ma’aikata Sun Fito Zanga-zangar Ƙasa Kan Matsalolin Tsaro
Ƙungiyar Ƙwadago ta Ƙasa (NLC) da rassanta sun gudanar da zanga-zangar ƙasa baki ɗaya a ranar Laraba domin nuna adawa da taɓarɓarewar tsaro a Najeriya.
Ƙungiyar ta sanar da shirya zanga-zangar ne tun ranar 17 ga Disamba, tana mai cewa!-->!-->!-->…
Abin da ya faru da Shugaban NMDPRA Farouk Ahmed har ta sa yai murabus
Farouk Ahmed ya yi murabus daga muƙaminsa na Darakta Janar na Hukumar Kula da Harkokin Man Fetur da Kasuwancinsa ta Ƙasa (NMDPRA), a daidai lokacin da ake ci gaba da zarginsa da cin hanci da rashawa daga Shugaban Rukunin Kamfanonin!-->…
ISWAP Ta Kai Sabon Hari a Yobe: Ƴan Ta’adda Sun Kashe Jami’in Tsaro, Sun Sace Motoci Biyu
An samu harin ta’addanci a Geidam, Jihar Yobe, inda ake zargin mayaƙan ISWAP sun kashe wani ɗan sanda tare da sace wata motar sintiri bayan sun kai farmaki kan ofishin ƴan sanda na ƙauye da misalin ƙarfe 1:30 na daren Laraba.
Maharan!-->!-->!-->…