Browsing Category
Addini
Labarai da sharhi kan addinai da zamantakewa.
Majalisar Shari’a ta buƙaci Tinubu ya canja sabon shugaban INEC, saboda rubutunsa na nuna ƙiyayya ga…
Majalisar Shari’a ta Najeriya (SCSN) ta bukaci Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya sake nazarin naɗin Farfesa Joash Ojo Amupitan a matsayin Shugaban Hukumar Zabe ta Ƙasa (INEC), bayan zarge-zargen cewa ya taɓa rubuta takardar shari’a mai!-->…
Najeriya ta ƙaryata Trump bisa zargin cewa Kiristoci na fuskantar barazana a ƙasar
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ƙaryata iƙirarin shugaban Amurka, Donald Trump, na cewa Kiristoci na fuskantar barazana ta kisa da tsanantawa a Najeriya.
A cikin wata sanarwa da Ma’aikatar Harkokin Waje ta fitar yau Asabar, gwamnatin ta!-->!-->!-->…
Gwmnati ta rage kuɗin kujerar Hajji na 2026, akwai banbanci tsakanin yankunan Najeriya
Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON) ta fitar da sabon farashin kujerar aikin Hajji na shekarar 2026, inda ta rage kuɗin da za a biya da kusan naira dubu 200 idan aka kwatanta da shekarar da ta gabata.
Rahoton da wakilinmu ya tattaro daga!-->!-->!-->…
Gwamna Namadi ya bayyana matsayar Jigawa kan shan giya, “Doka ce kan kowa, ba ta bar kowa ba”
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya sake jaddada matsayin gwamnatin jihar kan shan giya, yana mai bayyana cewa dokar ba wai an tsara ta ba ne domin tauye haƙƙin wani, illa dai domin daidaita lamuran da suka saɓa wa doka, al’ada da!-->…
Hukumar Alhazai ta Jigawa ta sake jaddada ranar ƙarshe ta biyan kuɗin aikin Hajjin baɗi, saura ƴan…
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta shawarci dukkan masu niyyar zuwa aikin Hajji a shekarar 2026 da su gaggauta kammala biyan kuɗaɗen su kafin ranar 8 ga watan Oktoba 2025.
Wakilinmu ya tattaro cewa Darakta Janar na hukumar,!-->!-->!-->…
Gwamna Bago ya kare dokar bibiya da tabbatar da amincewa da kalar wa’azi kafin a yi shi a Jihar Neja
Gwamnan Jihar Neja, Umar Bago, ya kare sabuwar dokar da ke buƙatar malaman addini su gabatar da huɗubarsu kafin su hau mumbari, yana mai cewa manufar ita ce kare zaman lafiya da tsaron jama’a, ba takura wa ƴancin addini ba.
A wata!-->!-->!-->…
Gwamnan Kano ya aika da ƙudirin ƙara tsaurara dokar hana auren jinsi da sauran ayyukan masha’a a…
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da miƙa ƙudirin doka zuwa Majalisar Dokokin Jiharsa domin haramta auren jinsi da sauran abubuwan da aka bayyana a matsayin na rashin tarbiyya a jihar.
Wakilinmu ya tattaro daga wata!-->!-->!-->…
Ƴan Sanda a Bangladesh sun fara kame bayan wasu masu iƙirarin aƙida sun yi ta’addanci wa kabari da…
Ƴan sanda a Bangladesh sun fara neman waɗanda suka aikata laifi bayan ɗaruruwan masu tsattsauran ra’ayin addini sun lalata kabarin wani malami mai cike da cece-kuce, lamarin da ya yi sanadiyyar mutuwar mutum ɗaya da jikkatar wasu kusan 50.!-->…
Annabi Muhammad (SAW): Gwarzontaka, Rahama, Da Nasarorin Da Ba A Taɓa Samun Irinsu Ba
A yau, 12 ga Rabi’ul Awwal, 1447, Musulmi a duk faɗin duniya na murnar zagayowar ranar haihuwar Annabi Muhammad (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi), fitaccen mutum ne da tarihin rayuwarsa ya ci gaba da shafar addinai, dokoki,!-->…