• Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers
Sign in

Welcome, Login to your account.

Forget password?
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.

  • Thursday, January 15, 2026
  • Tuntuɓe Mu
  • Manufar Tsare Sirri
  • Game da Mu

TIMES HAUSA TIMES HAUSA - Times Hausa, jarida ce ta Hausa da aka samar domin samar da sahihan labarai kan harkokin siyasa, ilimi, kasuwanci, tattalin arziki, lafiya, da sauransu.

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Ilimi
  • Lafiya
  • Tsaro
  • Nishadi
  • Ra’ayoyi
  • Afirka
  • Duniya
  • Rahotanni
  • Sashen English
Times Hausa
  • Home
  • Times Hausa
  • Page 9

Author

Times Hausa 207 posts 0 comments

Babban Labari

Gwamnatin Jigawa ta amince da wasu sabbin ayyuka na biliyan 6.16 a ɓangaren ilimi, noma, harkokin…

Times Hausa Sep 24, 2025
Majalisar Zartarwa ta Jihar Jigawa ƙarƙashin jagorancin Gwamna Malam Umar Namadi, ta amince da aiwatar da wasu muhimman ayyuka da suka shafi ilimi, noma, makamashi, da kuma tsarin kuɗi a zaman da ta gudanar ranar Litinin 22 ga Satumba,…
Labarai

Ƴan sanda sun ƙara kama masu aikata laifuka daban-daban a Jigawa, sun ƙwato wayoyi, motoci da…

Times Hausa Sep 22, 2025
Rundunar Ƴan Sanda ta Jigawa ta bayyana nasarorin da ta samu wajen kama masu aikata laifuka daban-daban a faɗin jihar, ƙarƙashin jagorancin CP Dahiru Muhammad. Wakilinmu ya tattaro daga sanarwar rundunar cewa, a Ofishin Ƴan Sanda na…
Babban Labari

NNPP ta bayyana cewa babu ruwanta da shirin Kwankwaso na komawa APC

Times Hausa Sep 22, 2025
Sakataren New Nigeria Peoples Party (NNPP) na ƙasa, Dr Ogini Olaposi, ya bayyana cewa shirin shiga All Progressives Congress (APC) na tsohon gwamnan Kano, Senator Rabiu Kwankwaso da Kwankwasiya Movement ne kaɗai, ba jam’iyya ba. …
Babban Labari

Ƙasashen da suka amince da Ƙasar Falasdinu da waɗanda ba su amince ba, da abin da hakan ke nufi

Times Hausa Sep 22, 2025
A ranar Lahadi, ƙasashe kamar Birtaniya, Ostiraliya, Kanada da Portugal sun bayyana amincewa da ƙasar Falasdinu, shekaru kusan biyu bayan fara yaƙin Gaza, yayin da wasu ƙasashe ciki har da Faransa da Belgium ke shirin bin sahu a Majalisar…
Babban Labari

Tinubu ya ziyarci iyalan Buhari a Kaduna, ya yi wani muhimmin alƙawari kan abin da Buhari ya bari

Times Hausa Sep 20, 2025
Wakilinmu ya tattaro cewa, Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan marigayi tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari a gidansu da ke Kaduna, inda ya tabbatar da cewa gwamnatinsa za ta ci gaba da ɗaukaka gado da…
Gwamnati

Fubara ya yi jawabi ga al’ummar Rivers karo na farko bayan ƙarewar dokar ta-ɓaci a jihar, ya gode wa…

Times Hausa Sep 20, 2025
Wakilinmu ya tattaro cewa Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya yi jawabi ga jama’ar jiharsa a ranar Juma’a, 19 ga Satumba, 2025, bayan ƙarshen wa’adin watanni shida na dokar ta-ɓaci da shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya tun a…
Labarai

EFCC ta ritsa ƴan damfara da intanet har su 19, ta kama su tare da ƙwace kayan aikinsu

Times Hausa Sep 20, 2025
Wakilinmu ya tattaro daga hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa, EFCC, cewa jami’anta daga ofishin Kaduna sun kama mutane 19 da ake zargi da yin damfara ta intanet a ƙaramar hukumar Lapai ta Jihar Neja. An ce an kama su ne a ranar…
Labarai

Annobar amai da gudawa ta kashe mutane 58, ta kwantar da wasu da dama a Bauchi

Times Hausa Sep 19, 2025
Aƙalla mutane 58 sun rasa rayukansu sakamakon ɓarkewar sabuwar annobar cutar amai da gudawa da ta ɓulla a ƙananan hukumomi 14 daga cikin 20 na Jihar Bauchi. Bayanan da Daily Trust ta tattara daga ofishin gwamnatin jihar sun ce akwai…
Babban Labari

Atiku ya ɗauki nauyin karatun ɗalibai uku da suka lashe gasar Turanci a Ingila

Times Hausa Sep 19, 2025
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma jagoran adawa, Alhaji Atiku Abubakar, ya ɗauki nauyin karatun ƴan mata uku da suka lashe gasar TeenEagle Global Finals ta Turancin Ingilishi da aka gudanar a Ingila. BBC Hausa ta tattaro a wata…
Babban Labari

Matasan ƴan kasuwa a Jigawa sun lashe gasar samun tallafin naira miliyan biyu don bunƙasa kasuwanci

Times Hausa Sep 19, 2025
Aƙalla matasa takwas daga cikin sabbin ƴan kasuwa 80 a Jigawa waɗanda Cibiyar Bunƙasa Fasahar Sadarwa da Ci Gaban Al’umma (CITAD) ta horas sun samu tallafin naira miliyan biyu don inganta kasuwancinsu. Ingantattun bayanai da PUNCH ta…
Older Posts
Newer Posts

SABBIN LABARAI

Addini

Tinubu ya sauya sunan Jami’ar Tarayya zuwa sunan Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Times Hausa Dec 20, 2025
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da sauya sunan Federal University of Medical Sciences, Azare, da ke Jihar…
Addini

Ɗaliban Jigawa sun yi nasara a Musabaƙar Al-Ƙur’ani ta bana, Hon.…

Addini

Borno da Kano sun zama gwarazan Gasar Karatun Al-Ƙur’ani ta Najeriya…

Babban Labari

ƳANCIN ƘANANAN HUKUMOMI: Shugaba Tinubu ya tuƙa amala ta gagareshi ci

Babban Labari

ICPC ta nemi a sake fasalin yaƙi da cin hanci a jihohi da ƙananan…

Babban Labari

DA ƊUMI-ƊUMI: Tinubu ya gabatar da “kasafin ƙarfafawa, sabunta juriya…

Babban Labari

Dokar Harajin Tinubu: Majalisar Wakilai ta kafa kwamitin bincike, PDP…

Prev Next 1 of 30

NISHADI

Gwamnan Plateau, Caleb Mutfwang, ya fice daga PDP zuwa APC

Prev Next 1 of 29

TSARIN RAYUWA

Prev Next 1 of 41

YAWON BUDE IDANU

RA'AYOYI

Addini

Tinubu ya sauya sunan Jami’ar Tarayya zuwa sunan Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Dec 20, 2025
Addini

Ɗaliban Jigawa sun yi nasara a Musabaƙar Al-Ƙur’ani ta bana, Hon. Ƴankoli ya yabawa Gwamna Namadi

Dec 20, 2025
Addini

Borno da Kano sun zama gwarazan Gasar Karatun Al-Ƙur’ani ta Najeriya ta bana

Dec 20, 2025
Babban Labari

ƳANCIN ƘANANAN HUKUMOMI: Shugaba Tinubu ya tuƙa amala ta gagareshi ci

Dec 20, 2025
Babban Labari

ICPC ta nemi a sake fasalin yaƙi da cin hanci a jihohi da ƙananan hukumomi

Dec 19, 2025
Babban Labari

DA ƊUMI-ƊUMI: Tinubu ya gabatar da “kasafin ƙarfafawa, sabunta juriya da wadata ga kowa” na 2026 mai yawan naira…

Dec 19, 2025
Babban Labari

Dokar Harajin Tinubu: Majalisar Wakilai ta kafa kwamitin bincike, PDP ta nemi a jinkirta aiwatarwa

Dec 19, 2025
Prev Next 1 of 30

TATTAUNAWA

Addini

Tinubu ya sauya sunan Jami’ar Tarayya zuwa sunan Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Dec 20, 2025
Addini

Ɗaliban Jigawa sun yi nasara a Musabaƙar Al-Ƙur’ani ta bana, Hon. Ƴankoli ya yabawa Gwamna Namadi

Dec 20, 2025
Addini

Borno da Kano sun zama gwarazan Gasar Karatun Al-Ƙur’ani ta Najeriya ta bana

Dec 20, 2025
Babban Labari

ICPC ta nemi a sake fasalin yaƙi da cin hanci a jihohi da ƙananan hukumomi

Dec 19, 2025
Babban Labari

DA ƊUMI-ƊUMI: Tinubu ya gabatar da “kasafin ƙarfafawa, sabunta juriya da wadata ga kowa” na 2026 mai yawan naira…

Dec 19, 2025
Babban Labari

Dokar Harajin Tinubu: Majalisar Wakilai ta kafa kwamitin bincike, PDP ta nemi a jinkirta aiwatarwa

Dec 19, 2025
Babban Labari

Gwamnan Plateau, Caleb Mutfwang, ya fice daga PDP zuwa APC

Dec 19, 2025
Prev Next 1 of 29

RA'AYIN TIMES HAUSA

Addini

Tinubu ya sauya sunan Jami’ar Tarayya zuwa sunan Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Dec 20, 2025
Addini

Ɗaliban Jigawa sun yi nasara a Musabaƙar Al-Ƙur’ani ta bana, Hon. Ƴankoli ya yabawa Gwamna Namadi

Dec 20, 2025
Addini

Borno da Kano sun zama gwarazan Gasar Karatun Al-Ƙur’ani ta Najeriya ta bana

Dec 20, 2025
Babban Labari

ICPC ta nemi a sake fasalin yaƙi da cin hanci a jihohi da ƙananan hukumomi

Dec 19, 2025
Prev Next 1 of 51
  • Facebook Join us on Facebook
  • Twitter Join us on Twitter
  • Youtube Join us on Youtube
  • Instagram Join us on Instagram
TIMES HAUSA, jarida ce ta Hausa da aka samar domin samar da sahihan labarai kan harkokin siyasa, ilimi, kasuwanci, tattalin arziƙi, lafiya, da sauransu. Muna tantance labari tare da yin zuzzurfan bincike domin tabbatar da cewar mabiyanmu ba su sami labari marar tushe ba.

January 2026
M T W T F S S
 1234
567891011
12131415161718
19202122232425
262728293031  
« Dec    
Popular Categories
  • Labarai203
  • Babban Labari126
  • Tsaro56
  • Siyasa36
  • Gwamnati34
  • Muhalli22
news.timesofnigeria@gmail.com
+234 803 787 2140
Ibrahim Aliyu Bypass,
14, Asma'u Plaza,
Opposite Awajil Filling Station,
Dutse,, Jigawa State. 720101
Nigeria.
  • Tuntuɓe Mu
  • Manufar Tsare Sirri
  • Game da Mu
© 2026 - Times Hausa. All Rights Reserved.
Website Design: BetterStudio

Powered by
...
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by
Sign in

Welcome, Login to your account.

Forget password?
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.