• Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers
Sign in

Welcome, Login to your account.

Forget password?
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.

  • Thursday, October 30, 2025
  • Tuntuɓe Mu
  • Manufar Tsare Sirri
  • Game da Mu

TIMES HAUSA TIMES HAUSA - Times Hausa, jarida ce ta Hausa da aka samar domin samar da sahihan labarai kan harkokin siyasa, ilimi, kasuwanci, tattalin arziki, lafiya, da sauransu.

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Ilimi
  • Lafiya
  • Tsaro
  • Nishadi
  • Ra’ayoyi
  • Afirka
  • Duniya
  • Rahotanni
  • Sashen English
Times Hausa
  • Home
  • Times Hausa
  • Page 8

Author

Times Hausa 142 posts 0 comments

Babban Labari

Ƴan Tinubu na ƙalubalantar kiran yin bore irin na Nepal a Najeriya yayin da wasu ke cewa in ba ai…

Times Hausa Sep 13, 2025
Wasu magoya bayan Shugaba Bola Tinubu sun soki kiran da ake yi a shafukan sada zumunta na yin zanga-zanga a Najeriya, bayan tarzomar da matasan Nepal suka gudanar wadda ta kifar da Firayim Minista na ƙasar. Wannan kira na zuwa ne bayan…
Labarai

CP Dahiru ya karrama sabbin waɗanda su ka sami matsayin DSP a Jihar Jigawa

Times Hausa Sep 13, 2025
Kwamishinan Ƴan Sandan Jihar Jigawa, CP Dahiru Muhammad, ya karrama wasu jami’ai da suka samu ci gaba zuwa matsayin Deputy Superintendent of Police (DSP) a wata gagarumar liyafa da aka gudanar a Hedikwatar Rundunar Ƴan Sanda da ke Dutse. …
Babban Labari

Saudiyya ta yi nasarar raba tagwayen da aka haifa a manne a Kano bayan tiyata mai haɗarin gaske

Times Hausa Sep 13, 2025
Wasu tagwaye, Hassana da Husaina, ƴan asalin Jihar Kano, sun dawo Najeriya bayan samun nasarar tiyata mai matuƙar wahala da aka yi musu a ƙasar Saudiyya, inda aka raba jikinsu da ya haɗu a ƙasan ciki, ƙugu da ƙashin baya. Tagwayen sun…
Babban Labari

HASASHEN YANAYI: NiMet ta fitar da gargaɗi kan samun ruwan sama da yiwuwar ambaliya a jihohi biyar

Times Hausa Sep 13, 2025
Hukumar Hasashen Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta fitar da hasashen yanayi na ranar Asabar, 13 ga Satumba, 2025, inda ta yi gargaɗin samun ruwan sama mai ɗauke da guguwa a sassa daban-daban na ƙasar. A cewar hukumar, da safe ana sa ran…
Babban Labari

Rundunar Ƴan Sanda ta Jigawa na ƙara ƙarfafa hulɗa da jama’a ta hanyar ziyarce-ziyarcen ƙungiyoyi da…

Times Hausa Sep 12, 2025
Rundunar ƴan sanda ta Jihar Jigawa ƙarƙashin jagorancin Kwamishinan Ƴan Sanda, CP Dahiru Muhammad, ta bayyana cewa tana ƙara ƙarfafa haɗin gwiwa da muhimman masu ruwa da tsaki domin tabbatar da zaman lafiya, tsaro da ci gaba mai ɗorewa a…
Ra'ayoyi

SULHU DA ƳAN TA’ADDA: Gazawa ce ga tsaron Najeriya da tsantsar rainin wayo ga arewacin Najeriya 

Times Hausa Sep 12, 2025
Daga: Ahmed Ilallah Kullum in na yi duba da ta’addancin da ke faruwa ga Arewa, musamman ta Yamma na kan tuna da wata magana ta Marigayi Sheikh Abubakar Gumi na kuma yi zurfin tunani a kan batun tsohon Gwamnan Edo Senator Adams Oshomole…
Gwamnati

Buji a Jigawa za ta ɗauki sabbin ƴan vigilante 40 domin ƙarfafa tsaro

Times Hausa Sep 12, 2025
Ƙaraman Hukumarm Buji a Jihar Jigawa ta sanar da shirin ɗaukar sabbin jami’an vigilante guda 40 domin ƙara ƙarfi ga ayyukan tsaro a yankin. Wakilinmu ya gano daga wata sanarwa da jami’in hulɗa da jama’a na ƙaramar hukumar, Aliyu B.…
Labarai

Wasu da ake zargin matsafa ne sun farmaki wajen jana’iza, sun hallaka mutane

Times Hausa Sep 12, 2025
An samu mummunan hari a daren Alhamis lokacin da wasu da ake zargin ƴan ƙungiyar asiri ne suka kai farmaki wajen jana’iza a ƙauyen Ezi, Ogidi, ƙaramar hukumar Idemili ta Arewa, Jihar Anambra, inda suka kashe mutane huɗu tare da jikkata…
Babban Labari

Sowore ya ƙi janye kalaman da DSS ta ce na “ƙarya, ɓatanci, kuma abin tayar da hankalin jama’a” ne…

Times Hausa Sep 12, 2025
Ƙwararren ɗan fafutuka kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar AAC a zaɓen 2023, Omoyele Sowore, ya ƙi amincewa da buƙatar hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) wacce ta nemi ya janye wani rubutu da ya wallafa a dandalin sada zumunta na X,…
Addini

Gwamnan Kano ya aika da ƙudirin ƙara tsaurara dokar hana auren jinsi da sauran ayyukan masha’a a…

Times Hausa Sep 12, 2025
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da miƙa ƙudirin doka zuwa Majalisar Dokokin Jiharsa domin haramta auren jinsi da sauran abubuwan da aka bayyana a matsayin na rashin tarbiyya a jihar. Wakilinmu ya tattaro daga wata…
Older Posts
Newer Posts

SABBIN LABARAI

Babban Labari

Hon. Rossi zai gina rijiyoyin burtsatse a faɗin Ƙaramar Hukumar Birnin Kudu don…

Times Hausa Oct 19, 2025
Rahotannin da TIMES HAUSA ta tattaro daga ofishin ɗan majalisar dokokin Jihar Jigawa mai wakiltar mazaɓar Birnin…
Labarai

Za a ɗauki ma’aikatan lafiya 20,000, kaso 60% nas da ugozoma, za a…

Kasuwanci da Tattalin Arziki

Ƴan Sandan Jigawa sun wayar da kan ƴan jari-bola kan kare kai daga…

Labarai

ICPC ta yi nasarar samun hukuncin ɗaurin shekaru ga wani tsohon…

Labarai

ICPC za ta gurfanar da wani ɗan jaridar ƙarya kan zambar miliyoyin…

Labarai

ADC ta bayyana ra’ayinta kan naɗa sabon shugaban INEC

Babban Labari

Yanzu duk wata kwangila da ba ta haura naira biliyan 20 ba kamfani ɗan…

Prev Next 1 of 21

NISHADI

Prev Next 1 of 20

TSARIN RAYUWA

Prev Next 1 of 28

YAWON BUDE IDANU

RA'AYOYI

Babban Labari

Hon. Rossi zai gina rijiyoyin burtsatse a faɗin Ƙaramar Hukumar Birnin Kudu don rage wa jama’a wahalar ruwan sha

Oct 19, 2025
Labarai

Za a ɗauki ma’aikatan lafiya 20,000, kaso 60% nas da ugozoma, za a kuma inganta aikin

Oct 10, 2025
Kasuwanci da Tattalin Arziki

Ƴan Sandan Jigawa sun wayar da kan ƴan jari-bola kan kare kai daga taka bom yayin tsince-tsince

Oct 10, 2025
Labarai

ICPC ta yi nasarar samun hukuncin ɗaurin shekaru ga wani tsohon daraktan da ya yi zambar miliyoyin nairori

Oct 10, 2025
Labarai

ICPC za ta gurfanar da wani ɗan jaridar ƙarya kan zambar miliyoyin nairori

Oct 10, 2025
Labarai

ADC ta bayyana ra’ayinta kan naɗa sabon shugaban INEC

Oct 10, 2025
Babban Labari

Yanzu duk wata kwangila da ba ta haura naira biliyan 20 ba kamfani ɗan Najeriya ne zai na yi – Minista

Oct 10, 2025
Prev Next 1 of 20

TATTAUNAWA

RA'AYIN TIMES HAUSA

Prev Next 1 of 35
  • Facebook Join us on Facebook
  • Twitter Join us on Twitter
  • Youtube Join us on Youtube
  • Instagram Join us on Instagram
TIMES HAUSA, jarida ce ta Hausa da aka samar domin samar da sahihan labarai kan harkokin siyasa, ilimi, kasuwanci, tattalin arziƙi, lafiya, da sauransu. Muna tantance labari tare da yin zuzzurfan bincike domin tabbatar da cewar mabiyanmu ba su sami labari marar tushe ba.

October 2025
M T W T F S S
 12345
6789101112
13141516171819
20212223242526
2728293031  
« Sep    
Popular Categories
  • Labarai139
  • Babban Labari75
  • Tsaro35
  • Gwamnati23
  • Siyasa22
  • Muhalli22
news.timesofnigeria@gmail.com
+234 803 787 2140
Ibrahim Aliyu Bypass,
14, Asma'u Plaza,
Opposite Awajil Filling Station,
Dutse,, Jigawa State. 720101
Nigeria.
  • Tuntuɓe Mu
  • Manufar Tsare Sirri
  • Game da Mu
© 2025 - Times Hausa. All Rights Reserved.
Website Design: BetterStudio

Powered by
...
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by
Sign in

Welcome, Login to your account.

Forget password?
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.