• Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers
Sign in

Welcome, Login to your account.

Forget password?
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.

  • Thursday, October 30, 2025
  • Tuntuɓe Mu
  • Manufar Tsare Sirri
  • Game da Mu

TIMES HAUSA TIMES HAUSA - Times Hausa, jarida ce ta Hausa da aka samar domin samar da sahihan labarai kan harkokin siyasa, ilimi, kasuwanci, tattalin arziki, lafiya, da sauransu.

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Ilimi
  • Lafiya
  • Tsaro
  • Nishadi
  • Ra’ayoyi
  • Afirka
  • Duniya
  • Rahotanni
  • Sashen English
Times Hausa
  • Home
  • Times Hausa
  • Page 7

Author

Times Hausa 142 posts 0 comments

Labarai

Likitoci sun dakatar da yajin aiki a Najeriya, za su fitar da sabuwar matsaya a 26 ga Satumba

Times Hausa Sep 15, 2025
Ƙungiyar Likitoci masu Koyon Aiki ta Najeriya (NARD) ta dakatar da yajin aikin gargaɗi na kwana biyar bayan yini biyu kacal, domin ba wa Gwamnatin Tarayya damar makonni biyu da ta biya buƙatunsu. Shugaban NARD, Dr. Tope Osundara, ya…
Babban Labari

NiMet ta yi hasashen samun ruwan sama da guguwar iska a kwanaki uku, Litinin zuwa Laraba

Times Hausa Sep 15, 2025
Hukumar Hasashen Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta yi hasashen cewa za a samu guguwar iska da ruwan sama mai matsakaicin yawa a sassan Najeriya daga Litinin 14 ga Satumba zuwa Laraba 16 ga Satumba. Wakiliyarmu ta tattaro daga sanarwar da aka…
Babban Labari

An tsinci gawar uwa maƙale da ɗanta bayan haɗarin motar da ya hallaka mutane 19 a Zamfara

Times Hausa Sep 15, 2025
Mutane goma sha tara sun rasa rayukansu a wani mummunan haɗari da ya auku a ƙauyen Gwalli, Ƙaramar Hukumar Gummi, Jihar Zamfara, lokacin da wata motar haya ta faɗa cikin rafi daga kan wata gada ginin gargajiya. Rahotannin da wakilin…
Babban Labari

Ƴan sanda sun cafke ƙananan yara da matasa masu safarar miyagun ƙwayoyi, satar babura da fasa gidaje…

Times Hausa Sep 14, 2025
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Jigawa ta cafke wasu mutane da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi, satar babura da kuma fasa gidaje a wurare daban-daban na jihar. A cikin wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar, SP Shiisu Lawan Adam…
Babban Labari

INEC ta tantance ƙungiyoyi 14 daga cikin 171 don ci gaba da neman rajistar zama jam’iyyun siyasa

Times Hausa Sep 14, 2025
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta sanar da cewa ƙungiyoyi 14 daga cikin 171 da suka nemi rajista sun tsallake matakin farko na tantancewa domin zama jam’iyyun siyasa. Sanarwar da aka fitar ranar Alhamis, 11 ga Satumba 2025,…
Babban Labari

NiMet ta yi hasashen samun ruwan sama da iska a sassa daban-daban na Najeriya yau Lahadi

Times Hausa Sep 14, 2025
Hukumar Hasashen Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta sanar da cewa ana sa ran samun ruwan sama mai ɗan yawa tare da guguwar iska a wasu yankunan Najeriya ranar Lahadi, 14 ga Satumba 2025. Hukumar ta kuma gargaɗi mazauna yankunan da ke da hatsarin…
Babban Labari

Saƙon Godiya da Ban Gajiya ga Mahalarta Bikin Karɓar ƴan PDP zuwa APC a Birnin Kudu – Hon. Ado…

Times Hausa Sep 13, 2025
Jam’iyyar APC mai mulki a Jihar Jigawa ta samu gagarumar nasara bayan mata 792 daga jam’iyyar adawa ta PDP sun sauya sheƙa zuwa APC a Ƙaramar Hukumar Birnin Kudu. Wakilinmu ya tattaro cewa dubban jama’a sun halarci wannan biki na sauya…
Labarai

Likitoci sun tsunduma yajin aikin gargaɗi, ƙungiyarsu na neman biyan bashin albashi da alawus

Times Hausa Sep 13, 2025
Kungiyar Likitoci masu Neman Ƙwarewa ta Ƙasa (NARD) ta fara yajin aikin gargaɗi na tsawon kwanaki biyar, duk da tabbacin da gwamnatin tarayya ta bayar na cewa za a iya kaucewa hakan. Yajin aikin ya fara ne da misalin ƙarfe 8 na safe a…
Babban Labari

Matan PDP 792 Sun Sauya Sheƙa Zuwa APC a Jigawa, Sun yi alƙawarin kai jam’iyyar ga nasara a zaɓen…

Times Hausa Sep 13, 2025
Aƙalla mata 792 ne suka bar jam’iyyar adawa ta People’s Democratic Party (PDP) suka koma jam’iyya mai mulki ta All Progressives Congress (APC) a Jihar Jigawa. Wakilinmu ya tattaro cewa matan sun bayyana sauyin sheƙarsu ne a wani taro da…
Duniya

Dubban mutane sun mamaye titunan Auckland suna kira da a ƙaƙaba wa Isra’ila takunkumi

Times Hausa Sep 13, 2025
Fiye da mutane dubu hamsin sun yi zanga-zangar goyon bayan Falasɗinawa da ƙin jinin Isra'ila a birnin Auckland na New Zealand, a cewar ƙungiyar Aotearoa for Palestine, wacce ta shirya zanga-zangar. Sai dai ƴan sanda sun ƙiyasta adadin…
Older Posts
Newer Posts

SABBIN LABARAI

Babban Labari

Hon. Rossi zai gina rijiyoyin burtsatse a faɗin Ƙaramar Hukumar Birnin Kudu don…

Times Hausa Oct 19, 2025
Rahotannin da TIMES HAUSA ta tattaro daga ofishin ɗan majalisar dokokin Jihar Jigawa mai wakiltar mazaɓar Birnin…
Labarai

Za a ɗauki ma’aikatan lafiya 20,000, kaso 60% nas da ugozoma, za a…

Kasuwanci da Tattalin Arziki

Ƴan Sandan Jigawa sun wayar da kan ƴan jari-bola kan kare kai daga…

Labarai

ICPC ta yi nasarar samun hukuncin ɗaurin shekaru ga wani tsohon…

Labarai

ICPC za ta gurfanar da wani ɗan jaridar ƙarya kan zambar miliyoyin…

Labarai

ADC ta bayyana ra’ayinta kan naɗa sabon shugaban INEC

Babban Labari

Yanzu duk wata kwangila da ba ta haura naira biliyan 20 ba kamfani ɗan…

Prev Next 1 of 21

NISHADI

Prev Next 1 of 20

TSARIN RAYUWA

Prev Next 1 of 28

YAWON BUDE IDANU

RA'AYOYI

Babban Labari

Hon. Rossi zai gina rijiyoyin burtsatse a faɗin Ƙaramar Hukumar Birnin Kudu don rage wa jama’a wahalar ruwan sha

Oct 19, 2025
Labarai

Za a ɗauki ma’aikatan lafiya 20,000, kaso 60% nas da ugozoma, za a kuma inganta aikin

Oct 10, 2025
Kasuwanci da Tattalin Arziki

Ƴan Sandan Jigawa sun wayar da kan ƴan jari-bola kan kare kai daga taka bom yayin tsince-tsince

Oct 10, 2025
Labarai

ICPC ta yi nasarar samun hukuncin ɗaurin shekaru ga wani tsohon daraktan da ya yi zambar miliyoyin nairori

Oct 10, 2025
Labarai

ICPC za ta gurfanar da wani ɗan jaridar ƙarya kan zambar miliyoyin nairori

Oct 10, 2025
Labarai

ADC ta bayyana ra’ayinta kan naɗa sabon shugaban INEC

Oct 10, 2025
Babban Labari

Yanzu duk wata kwangila da ba ta haura naira biliyan 20 ba kamfani ɗan Najeriya ne zai na yi – Minista

Oct 10, 2025
Prev Next 1 of 20

TATTAUNAWA

RA'AYIN TIMES HAUSA

Prev Next 1 of 35
  • Facebook Join us on Facebook
  • Twitter Join us on Twitter
  • Youtube Join us on Youtube
  • Instagram Join us on Instagram
TIMES HAUSA, jarida ce ta Hausa da aka samar domin samar da sahihan labarai kan harkokin siyasa, ilimi, kasuwanci, tattalin arziƙi, lafiya, da sauransu. Muna tantance labari tare da yin zuzzurfan bincike domin tabbatar da cewar mabiyanmu ba su sami labari marar tushe ba.

October 2025
M T W T F S S
 12345
6789101112
13141516171819
20212223242526
2728293031  
« Sep    
Popular Categories
  • Labarai139
  • Babban Labari75
  • Tsaro35
  • Gwamnati23
  • Siyasa22
  • Muhalli22
news.timesofnigeria@gmail.com
+234 803 787 2140
Ibrahim Aliyu Bypass,
14, Asma'u Plaza,
Opposite Awajil Filling Station,
Dutse,, Jigawa State. 720101
Nigeria.
  • Tuntuɓe Mu
  • Manufar Tsare Sirri
  • Game da Mu
© 2025 - Times Hausa. All Rights Reserved.
Website Design: BetterStudio

Powered by
...
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by
Sign in

Welcome, Login to your account.

Forget password?
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.