• Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers
Sign in

Welcome, Login to your account.

Forget password?
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.

  • Friday, September 12, 2025
  • Tuntuɓe Mu
  • Manufar Tsare Sirri
  • Game da Mu

TIMES HAUSA TIMES HAUSA - Times Hausa, jarida ce ta Hausa da aka samar domin samar da sahihan labarai kan harkokin siyasa, ilimi, kasuwanci, tattalin arziki, lafiya, da sauransu.

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Ilimi
  • Lafiya
  • Tsaro
  • Nishadi
  • Ra’ayoyi
  • Afirka
  • Duniya
  • Rahotanni
  • Sashen English
Times Hausa
  • Home
  • Times Hausa
  • Page 6

Author

Times Hausa 61 posts 0 comments

Babban Labari

Wani saurayi ya yi ajalin tsohuwar budurwarsa shekaru biyu bayan rabuwarsu

Times Hausa Sep 6, 2025
Times Hausa ta sami rahoton cewa, wata matashiya, Deborah Moses, wadda aka fi sani da Deb’rah Porsche, ta rasa ranta a Lagos bayan da tsohon saurayinta, Lintex Ogale, ya kai mata hari, kusan shekaru biyu bayan ta kawo ƙarshen…
Babban Labari

Iyaye a Jigawa sun koka kan tsadar kayan makaranta yayin da ake shirin komawa karatu

Times Hausa Sep 6, 2025
Rahoton da jaridar PUNCH ta tattara a Dutse, Jihar Jigawa, ya nuna cewa iyaye a jihar na kokawa kan hauhawar farashin kayan makaranta yayin da makarantun gwamnati da na kuɗi ke shirin komawa karatu a ranar Litinin mai zuwa don fara sabon…
Babban Labari

Tambuwal ya ce, ya “ƙuduri aniyar kawar da gwamnatin Tinubu daga mulkin Najeriya a 2027”

Times Hausa Sep 6, 2025
Times Hausa ta gano cewa, tsohon gwamnan Jihar Sokoto, Sanata Aminu Waziri Tambuwal, da wasu mutane a Najeriya na wani shiri da nufin ganin gwamnati mai ci ta sauƙa daga mulki a shekarar 2027 ta hanyar demokaraɗiyya. Tambuwal, wanda ya…
Babban Labari

NiMet ta sanar da samun ruwan sama da iska mai ƙarfi a wasu sassan Najeriya a yau Asabar

Times Hausa Sep 6, 2025
Daga rahoton da wakilinmu ya tattaro daga Hukumar Kula da Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta fitar, an bayyana yanda yanayin yini da daren yau Asabar, 6 ga Satumba, 2025 zai kasance. A Arewa, NiMet ta bayyana cewa ana sa ran samun guguwar iska…
Labarai

Wata sabuwar cuta ta yi ajalin yara a Borno, iyayensu kuma na kwance a asibiti

Times Hausa Sep 5, 2025
An shiga jimami a ƙauyen Kukurpu da ke yankin Kwajaffa a Ƙaramar Hukumar Hawul, Jihar Borno, bayan da wasu yara huɗu ƴan gida ɗaya suka rasu a dalilin wata mummunar cuta, yayin da iyayensu ke samun kulawa a asibiti. Zagazola Makama, mai…
Labarai

ADC ta gargaɗi ƴan sanda da gwamnati, “Ku daina tsoratar da shugabanninmu, ku fuskanci ƴan ta’adda

Times Hausa Sep 5, 2025
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta yi gargaɗi ga Gwamnatin Tarayya da Hukumar Ƴan Sanda ta Najeriya kan abin da ta kira mummunan tsoratar da shugabannin jam’iyyun adawa, tana mai kiran jami’an tsaro su mayar da hankali wajen…
Gwamnati

Badaƙalar Cin Hanci A Kano Ta Kara Ƙazanta, Kwamishina Ya Amince Da Yin Badaƙalar Naira Biliyan 1.17

Times Hausa Sep 5, 2025
Badaƙalar cin hanci a gwamnatin Kano ta ƙara muni bayan Kwamishinan Harkokin Al’umma da Ci Gaban Ƙauyuka na jihar, Abdulkadir Abdulsalam, ya amince da cewa ya sanya hannu a kan biyan kuɗi har Naira biliyan 1.17 da ba a yi kwangilar da aka…
Labarai

Sojoji Sun Ce Dole Ne Sai Soja Ya Yi Aikin Shekaru 15 Kafin Ya Ajiye Aiki Duk Da Hukuncin Kotu

Times Hausa Sep 5, 2025
Hedikwatar Tsaro ta ƙasa ta bayyana cewa za ta ci gaba da bin ƙa’idar dole sai jami’i ya yi aƙalla shekaru 15 kafin ya yi murabus daga aikin soja, duk kuwa da hukuncin kotu da ya soke wannan doka. A ranar Talata, Kotun Ma’aikata ta Ƙasa…
Afirka

An Bayyana Sake Ɓarkewar Cutar Ebola, WHO ta Koka Kan Yiwuwar Samun Yaɗuwa

Times Hausa Sep 5, 2025
Hukumomin lafiya a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo sun tabbatar da ɓarkewar cutar Ebola a lardin Kasai, inda aka samu mutane 28 da ake zargin sun kamu, da kuma mace-macen wasu 15 ciki har da ma’aikatan lafiya huɗu. Wani jawabi daga…
Labarai

NiMet Ta Yi Gargaɗin Samun Iska da Ruwan Sama a Faɗin Ƙasar Nan Gobe Juma’a

Times Hausa Sep 5, 2025
Hukumar Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta sanar da cewa za a samu guguwar iska mai ƙarfi da ruwan sama a wasu sassan Najeriya a ranar Juma’a, 5 ga Satumba 2025, lamarin da ka iya haifar da jinkirin harkokin sufuri da wasu ayyukan waje. …
Older Posts
Newer Posts
  • Facebook Join us on Facebook
  • Twitter Join us on Twitter
  • Youtube Join us on Youtube
  • Instagram Join us on Instagram
TIMES HAUSA, jarida ce ta Hausa da aka samar domin samar da sahihan labarai kan harkokin siyasa, ilimi, kasuwanci, tattalin arziƙi, lafiya, da sauransu. Muna tantance labari tare da yin zuzzurfan bincike domin tabbatar da cewar mabiyanmu ba su sami labari marar tushe ba.

September 2025
M T W T F S S
1234567
891011121314
15161718192021
22232425262728
2930  
     
Popular Categories
  • Labarai60
  • Babban Labari31
  • Tsaro17
  • Siyasa11
  • Muhalli11
  • Gwamnati8
news.timesofnigeria@gmail.com
+234 803 787 2140
Ibrahim Aliyu Bypass,
14, Asma'u Plaza,
Opposite Awajil Filling Station,
Dutse,, Jigawa State. 720101
Nigeria.
  • Tuntuɓe Mu
  • Manufar Tsare Sirri
  • Game da Mu
© 2025 - Times Hausa. All Rights Reserved.
Website Design: BetterStudio

Powered by
...
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by
Sign in

Welcome, Login to your account.

Forget password?
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.