• Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers
Sign in

Welcome, Login to your account.

Forget password?
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.

  • Friday, September 12, 2025
  • Tuntuɓe Mu
  • Manufar Tsare Sirri
  • Game da Mu

TIMES HAUSA TIMES HAUSA - Times Hausa, jarida ce ta Hausa da aka samar domin samar da sahihan labarai kan harkokin siyasa, ilimi, kasuwanci, tattalin arziki, lafiya, da sauransu.

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Ilimi
  • Lafiya
  • Tsaro
  • Nishadi
  • Ra’ayoyi
  • Afirka
  • Duniya
  • Rahotanni
  • Sashen English
Times Hausa
  • Home
  • Times Hausa
  • Page 5

Author

Times Hausa 61 posts 0 comments

Afirka

Za a sami rashin lafiyar wata mai tsanani “blood moon” a yau Lahadi a Najeriya da wasu ƙasashen…

Times Hausa Sep 7, 2025
Mutanen Najeriya da wasu ƙasashen Yammacin Afirka na shirin shaida wani gagarumin al’amari na sararin samaniya a ranar Lahadi, 7 ga Satumba, yayin da za a samu cikakken kusufin tun daga ƙarfe 8:00 na dare agogon Yammacin Afirka. Rahoton…
Babban Labari

Ƙungiyar Tsofin Ɗaliban BUK ta gudanar da Taron Shekara karo na 35, ta ƙaddamar da shafin yanar gizo…

Times Hausa Sep 7, 2025
Ƙungiyar Ɗaliban da Suka Kammala Karatu ta Jami’ar Bayero Kano, BUK (BUKAA) ta gudanar da taron shekara-shekara karo na 35 a ranar Asabar, 6 ga Satumba, 2025, inda manyan tsofaffin ɗalibai daga dukkan shiyyoyi shida na Najeriya suka…
Babban Labari

Kamfanin Gombe Line ya fitar da sabon jadawalin kuɗaɗen mota mafi araha a manyan hanyoyin Najeriya

Times Hausa Sep 7, 2025
Kamfanin Sufuri na Jihar Gombe, wanda aka fi sani da Gombe Line, ya jaddada aniyarsa ta ci gaba da bai wa matafiya tsari mai sauƙi da araha a duk manyan hanyoyin Najeriya. Wannan na ƙunshe ne a wata sanarwa da wakilyarmu Fatima Abubakar…
Labarai

Ƴan Bindiga sun kashe mutum takwas, sun sace uku, sun ƙone motocin sintiri a Katsina

Times Hausa Sep 7, 2025
Ƴan bindiga sun kashe mutum takwas, sun kuma ƙone motocin sintiri biyu tare da yin garkuwa da mutane uku a wani hari da suka kai ƙauyen Magaji Wando a Ƙaramar Hukumar Dandume, Jihar Katsina. Wakilinmu Bashar Aminu ya tattaro daga…
Addini

Ƴan Sanda a Bangladesh sun fara kame bayan wasu masu iƙirarin aƙida sun yi ta’addanci wa kabari da…

Times Hausa Sep 7, 2025
Ƴan sanda a Bangladesh sun fara neman waɗanda suka aikata laifi bayan ɗaruruwan masu tsattsauran ra’ayin addini sun lalata kabarin wani malami mai cike da cece-kuce, lamarin da ya yi sanadiyyar mutuwar mutum ɗaya da jikkatar wasu kusan 50.…
Labarai

Hasashen samun ruwan sama da guguwar iska a sassa daban-daban na Najeriya na yau Lahadi daga NiMet

Times Hausa Sep 7, 2025
Hukumar Hasashen Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta fitar da hasashen cewa ruwan sama mai ɗauke da guguwa zai ratsa sassa daban-daban na Najeriya a ranar Lahadi, 7 ga Satumba, 2025. Wakiliyarmu, Maryam Ayuba Auyo ta gano daga hasashen hukumar…
Babban Labari

NiMet ta fitar da sabon gargaɗi kan yiyuwar samun ambaliya a jihohi 16

Times Hausa Sep 6, 2025
Hukumar Hasashen Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta sake fitar da sabon gargaɗi kan yiwuwar samun ambaliya, inda ta yi nuni da cewa jihohi 16 na fuskantar haɗarin ambaliya a kwanakin nan saboda yawan ruwan sama da kuma tsananin danshin ƙasa. …
Babban Labari

Shugaban tsagin NNPP a Kano ya ce korar da aka yi wa Kofa “ba ta halatta ba” kuma “ba ta da wani…

Times Hausa Sep 6, 2025
Shugaban wani tsagi na NNPP a Kano, Sanata Mas'ud El'Jibrin Doguwa, ya yi watsi da korar Abdulmumin Jibrin Kofa daga jam’iyyar, yana bayyana ta a matsayin wadda “ba ta halatta ba” kuma “ba ta da wani tasiri a doka”. Wakilinmu ya tattaro…
Labarai

NNPP ta kori ɗan majalisar wakilanta, tana zarginsa da yi wa jam’iyyar APC aiki

Times Hausa Sep 6, 2025
Jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) a Kano ta kori ɗan majalisar wakilai mai wakiltar Kiru/Bebeji a Majalisar Tarayya, Abdulmumin Jibrin Kofa, bisa zargin yin aiki da jam’iyyar adawa da kuma kasa biyan kuɗaɗen jam’iyya na ƙa’ida. …
Babban Labari

Ƴan Sanda sun ritsa gungun ɓarayin kayan lantarki da ke jefa ƴan Jigawa cikin duhu

Times Hausa Sep 6, 2025
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Jigawa ta rusa wata babbar ƙungiyar masu lalata kayayyakin lantarki da ake zargin sun lalata transfomomi 15 da manyan wayoyin wuta waɗanda darajarsu ta kai miliyoyin nairori a sassa daban-daban na jihar. …
Older Posts
Newer Posts
  • Facebook Join us on Facebook
  • Twitter Join us on Twitter
  • Youtube Join us on Youtube
  • Instagram Join us on Instagram
TIMES HAUSA, jarida ce ta Hausa da aka samar domin samar da sahihan labarai kan harkokin siyasa, ilimi, kasuwanci, tattalin arziƙi, lafiya, da sauransu. Muna tantance labari tare da yin zuzzurfan bincike domin tabbatar da cewar mabiyanmu ba su sami labari marar tushe ba.

September 2025
M T W T F S S
1234567
891011121314
15161718192021
22232425262728
2930  
     
Popular Categories
  • Labarai60
  • Babban Labari31
  • Tsaro17
  • Siyasa11
  • Muhalli11
  • Gwamnati8
news.timesofnigeria@gmail.com
+234 803 787 2140
Ibrahim Aliyu Bypass,
14, Asma'u Plaza,
Opposite Awajil Filling Station,
Dutse,, Jigawa State. 720101
Nigeria.
  • Tuntuɓe Mu
  • Manufar Tsare Sirri
  • Game da Mu
© 2025 - Times Hausa. All Rights Reserved.
Website Design: BetterStudio

Powered by
...
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by
Sign in

Welcome, Login to your account.

Forget password?
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.