• Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers
Sign in

Welcome, Login to your account.

Forget password?
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.

  • Thursday, January 15, 2026
  • Tuntuɓe Mu
  • Manufar Tsare Sirri
  • Game da Mu

TIMES HAUSA TIMES HAUSA - Times Hausa, jarida ce ta Hausa da aka samar domin samar da sahihan labarai kan harkokin siyasa, ilimi, kasuwanci, tattalin arziki, lafiya, da sauransu.

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Ilimi
  • Lafiya
  • Tsaro
  • Nishadi
  • Ra’ayoyi
  • Afirka
  • Duniya
  • Rahotanni
  • Sashen English
Times Hausa
  • Home
  • Times Hausa
  • Page 4

Author

Times Hausa 207 posts 0 comments

Babban Labari

“Ina matuƙar takaicin kai jam’iyyata ƙara kotu” – in ji Sule Lamido, mai neman shugabancin PDP na…

Times Hausa Nov 12, 2025
Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya bayyana cewa yana cikin baƙin ciki da takaici kan matakin da ya ɗauka na kai ƙarar jam’iyyarsa ta PDP kotu, sakamakon hana shi shiga jerin masu fafatawa a zaɓen shugabancin jam’iyyar. …
Babban Labari

Gwamnatin Jigawa ta ɓoye tura wasu ɗalibai zuwa Cyprus, an ƙi tura ƴaƴan talakawa an tura na…

Times Hausa Nov 12, 2025
Gwamnatin Jihar Jigawa ta sake tura ƙarin ɗalibai zuwa ƙasar Cyprus domin karatun lafiya, amma wannan karon an gudanar da shirin cikin sirri, lamarin da ya tayar da ƙura a tsakanin al’umma da ma wasu tsoffin jami’an gwamnati. TIMES…
Babban Labari

Rikicin Manoma da Makiyaya: Kwamishinan ƴan sanda ya jagoranci taron sulhu a Jigawa

Times Hausa Nov 12, 2025
Kwamishinan Ƴan Sanda na Jihar Jigawa, CP Dahiru Muhammad, ya gudanar da wani muhimmin taron zaman lafiya da tsaro tare da shugabanni, masu ruwa da tsaki da wakilan al’ummomi daga Gishinawo da Abangawa, bayan ɓarkewar rikici tsakanin…
Babban Labari

Kotu ta sake dakatar da PDP daga gudanar da gangamin ƙasa saboda hana Lamido takara

Times Hausa Nov 11, 2025
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta sake dakatar da jam’iyyar PDP daga gudanar da taron gangamin ƙasa da ta shirya yi a Ibadan, Jihar Oyo, a ranar 15 da 16 ga Nuwamba. TIMES HAUSA ta samo daga Channels Television cewa kotun ta kuma hana…
Babban Labari

Ƴan sanda a Jigawa suka cafke manyan dillalan miyagun ƙwayoyi, suka ƙwato ƙwayoyi da kuɗaɗe

Times Hausa Nov 11, 2025
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Jigawa ta ce ta samu nasarar kama wasu fitattun dillalan miyagun ƙwayoyi a garuruwan Dutse, Guri, Babura, Kanya Babba, Bulangu da Yankwashi, a wani jerin samamen da aka gudanar domin murƙushe safarar kwayoyi a…
Babban Labari

Ƴan Najeriya sama da miliyan 20 ba sa samun damar amfani da intanet, ana shirin samar da kilomita…

Times Hausa Nov 11, 2025
Ministan Sadarwa, Kirkire-kirkire da Tattalin Arzikin Dijital, Bosun Tijani, ya bayyana cewa mutane fiye da miliyan 20 a Najeriya har yanzu ba su da damar shiga intanet. TIMES HAUSA ta tattaro daga zaman sauraron jama’a a Majalisar…
Babban Labari

Amaechi ya ce, Tinubu “Ba shi da wayo, an kayar da shi a Legas”, ya buƙaci haɗin gwiwa don kayar da…

Times Hausa Nov 11, 2025
Tsohon gwamnan Jihar Rivers kuma babban jigo a jam’iyyar ADC, Rotimi Amaechi, ya buƙaci ƴan Najeriya da su shirya yin zaɓe mai tarin jama’a a 2027 domin hana Shugaba Bola Tinubu samun wa’adi na biyu. TIMES HAUSA ta tattaro daga taron…
Babban Labari

Rahoto ya fallasa yanda ƴan sanda sama da 100,000 ke bauta wa Manya a Najeriya, an bar talakawa…

Times Hausa Nov 11, 2025
Sabon rahoton da Hukumar Ba da Mafaka ta Tarayyar Turai (EUAA) ta wallafa a Nuwamba 2025 ya nuna cewa sama da jami’an ƴan sanda 100,000 a Najeriya an tura su ne domin kare manyan ƴan siyasa da fitattun mutane (VIPs), lamarin da ke rage…
Addini

Gwamnati ta rage kuɗin aikin Hajji, ta sanya sabon wa’adin biyan kuɗi

Times Hausa Nov 10, 2025
Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON) ta sanar da sabon ragi kan kuɗin aikin Hajji na 2026 ga maniyyata daga sassa daban-daban na ƙasar, matakin da ya nuna samun babban sauƙi idan aka kwatanta da kuɗin 2025. Bayanan da Hukumar ta fitar…
Gwamnati

Gwamnatin Najeriya ta ce tsaro ya inganta da kashi 80%, duk da gargaɗin Biritaniya kan barazanar…

Times Hausa Nov 10, 2025
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce bayanan da ta tattara kan tsaro sun nuna ana samun ci gaba da fiye da kashi 80 cikin 100 wajen rage hare-haren ta’addanci da satar mutane a sassan ƙasar. Wannan bayanin na zuwa ne a daidai lokacin da…
Older Posts
Newer Posts

SABBIN LABARAI

Addini

Tinubu ya sauya sunan Jami’ar Tarayya zuwa sunan Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Times Hausa Dec 20, 2025
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da sauya sunan Federal University of Medical Sciences, Azare, da ke Jihar…
Addini

Ɗaliban Jigawa sun yi nasara a Musabaƙar Al-Ƙur’ani ta bana, Hon.…

Addini

Borno da Kano sun zama gwarazan Gasar Karatun Al-Ƙur’ani ta Najeriya…

Babban Labari

ƳANCIN ƘANANAN HUKUMOMI: Shugaba Tinubu ya tuƙa amala ta gagareshi ci

Babban Labari

ICPC ta nemi a sake fasalin yaƙi da cin hanci a jihohi da ƙananan…

Babban Labari

DA ƊUMI-ƊUMI: Tinubu ya gabatar da “kasafin ƙarfafawa, sabunta juriya…

Babban Labari

Dokar Harajin Tinubu: Majalisar Wakilai ta kafa kwamitin bincike, PDP…

Prev Next 1 of 30

NISHADI

Gwamnan Plateau, Caleb Mutfwang, ya fice daga PDP zuwa APC

Prev Next 1 of 29

TSARIN RAYUWA

Prev Next 1 of 41

YAWON BUDE IDANU

RA'AYOYI

Addini

Tinubu ya sauya sunan Jami’ar Tarayya zuwa sunan Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Dec 20, 2025
Addini

Ɗaliban Jigawa sun yi nasara a Musabaƙar Al-Ƙur’ani ta bana, Hon. Ƴankoli ya yabawa Gwamna Namadi

Dec 20, 2025
Addini

Borno da Kano sun zama gwarazan Gasar Karatun Al-Ƙur’ani ta Najeriya ta bana

Dec 20, 2025
Babban Labari

ƳANCIN ƘANANAN HUKUMOMI: Shugaba Tinubu ya tuƙa amala ta gagareshi ci

Dec 20, 2025
Babban Labari

ICPC ta nemi a sake fasalin yaƙi da cin hanci a jihohi da ƙananan hukumomi

Dec 19, 2025
Babban Labari

DA ƊUMI-ƊUMI: Tinubu ya gabatar da “kasafin ƙarfafawa, sabunta juriya da wadata ga kowa” na 2026 mai yawan naira…

Dec 19, 2025
Babban Labari

Dokar Harajin Tinubu: Majalisar Wakilai ta kafa kwamitin bincike, PDP ta nemi a jinkirta aiwatarwa

Dec 19, 2025
Prev Next 1 of 30

TATTAUNAWA

Addini

Tinubu ya sauya sunan Jami’ar Tarayya zuwa sunan Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Dec 20, 2025
Addini

Ɗaliban Jigawa sun yi nasara a Musabaƙar Al-Ƙur’ani ta bana, Hon. Ƴankoli ya yabawa Gwamna Namadi

Dec 20, 2025
Addini

Borno da Kano sun zama gwarazan Gasar Karatun Al-Ƙur’ani ta Najeriya ta bana

Dec 20, 2025
Babban Labari

ICPC ta nemi a sake fasalin yaƙi da cin hanci a jihohi da ƙananan hukumomi

Dec 19, 2025
Babban Labari

DA ƊUMI-ƊUMI: Tinubu ya gabatar da “kasafin ƙarfafawa, sabunta juriya da wadata ga kowa” na 2026 mai yawan naira…

Dec 19, 2025
Babban Labari

Dokar Harajin Tinubu: Majalisar Wakilai ta kafa kwamitin bincike, PDP ta nemi a jinkirta aiwatarwa

Dec 19, 2025
Babban Labari

Gwamnan Plateau, Caleb Mutfwang, ya fice daga PDP zuwa APC

Dec 19, 2025
Prev Next 1 of 29

RA'AYIN TIMES HAUSA

Addini

Tinubu ya sauya sunan Jami’ar Tarayya zuwa sunan Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Dec 20, 2025
Addini

Ɗaliban Jigawa sun yi nasara a Musabaƙar Al-Ƙur’ani ta bana, Hon. Ƴankoli ya yabawa Gwamna Namadi

Dec 20, 2025
Addini

Borno da Kano sun zama gwarazan Gasar Karatun Al-Ƙur’ani ta Najeriya ta bana

Dec 20, 2025
Babban Labari

ICPC ta nemi a sake fasalin yaƙi da cin hanci a jihohi da ƙananan hukumomi

Dec 19, 2025
Prev Next 1 of 51
  • Facebook Join us on Facebook
  • Twitter Join us on Twitter
  • Youtube Join us on Youtube
  • Instagram Join us on Instagram
TIMES HAUSA, jarida ce ta Hausa da aka samar domin samar da sahihan labarai kan harkokin siyasa, ilimi, kasuwanci, tattalin arziƙi, lafiya, da sauransu. Muna tantance labari tare da yin zuzzurfan bincike domin tabbatar da cewar mabiyanmu ba su sami labari marar tushe ba.

January 2026
M T W T F S S
 1234
567891011
12131415161718
19202122232425
262728293031  
« Dec    
Popular Categories
  • Labarai203
  • Babban Labari126
  • Tsaro56
  • Siyasa36
  • Gwamnati34
  • Muhalli22
news.timesofnigeria@gmail.com
+234 803 787 2140
Ibrahim Aliyu Bypass,
14, Asma'u Plaza,
Opposite Awajil Filling Station,
Dutse,, Jigawa State. 720101
Nigeria.
  • Tuntuɓe Mu
  • Manufar Tsare Sirri
  • Game da Mu
© 2026 - Times Hausa. All Rights Reserved.
Website Design: BetterStudio

Powered by
...
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by
Sign in

Welcome, Login to your account.

Forget password?
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.