• Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers
Sign in

Welcome, Login to your account.

Forget password?
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.

  • Friday, September 12, 2025
  • Tuntuɓe Mu
  • Manufar Tsare Sirri
  • Game da Mu

TIMES HAUSA TIMES HAUSA - Times Hausa, jarida ce ta Hausa da aka samar domin samar da sahihan labarai kan harkokin siyasa, ilimi, kasuwanci, tattalin arziki, lafiya, da sauransu.

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Ilimi
  • Lafiya
  • Tsaro
  • Nishadi
  • Ra’ayoyi
  • Afirka
  • Duniya
  • Rahotanni
  • Sashen English
Times Hausa
  • Home
  • Times Hausa
  • Page 3

Author

Times Hausa 61 posts 0 comments

Labarai

Gaskiya Dokin Ƙarfe: Girmamawa ga Mai Girma Minista Muhammad Badaru Abubakar

Times Hausa Sep 9, 2025
Ra’ayi kan Badaru daga: Mohammed Sabo Yankoli A cikin rayuwa, akwai mutane da suka fi zama haske ga al’umma, waɗanda ba kawai suna rike da muƙami ba, amma sukan sauya rayuwar mutane ta hanyar karamci, shugabanci da amana. Ga ni, wannan…
Al'adu

Majalisar wata masarauta ta ƙwace sarautar da aka ba wa Shugaba Tinubu da wasu mutane huɗu

Times Hausa Sep 9, 2025
Majalisar Sarakunan Idoma ta bayyana cewa ta soke sarautar gargajiya da aka bai wa Shugaban Ƙasa Bola Tinubu da wasu mutane huɗu a lokacin bikin Igede Agba a Ƙaramar Hukumar Oju, Jihar Benue. Wakilinmu ya tattaro daga wata sanarwa da…
Babban Labari

Hukumar NMCN ta soke dokar korar ɗaliban aikin jinya da ungozoma bayan kasa cin jarabawa sau uku

Times Hausa Sep 9, 2025
Hukumar Kula da Ilimin Jinya da Ungozoma ta Najeriya (NMCN) ta sanar da soke doguwar dokar da ta daɗe tana tilasta wa ɗaliban koyon aikin jinya da suka kasa haye jarabawar ƙwararru har sau uku su bar makaranta. Wakilinmu ya tattaro daga…
Babban Labari

SUBEB ta Jigawa ta buɗe ƙofar neman aikin zama Sakataren Ilimi na ƙaramar hukuma a jihar

Times Hausa Sep 9, 2025
Hukumar Ilimi Matakin Farko ta Jihar Jigawa (SUBEB) ta sanar da buɗe shafin neman aikin Sakataren Ilimi a fadin ƙananan hukumomi 27 na jihar. Wakilinmu ya tattaro daga wata sanarwa da aka rarraba a madadin Shugaban Hukumar cewa, an buɗe…
Babban Labari

Hasashen samun ruwan sama a sassan Najeriya na yau Talata daga NiMet, za a sami ambaliya a jihohi 2

Times Hausa Sep 9, 2025
Hukumar Kula da Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta bayyana hasashen yanayi na ranar Talata, 9 ga Satumba, 2025, inda aka yi gargaɗin yiwuwar samun ruwan sama mai ƙarfi, hadari mai duhu, da yiwuwar samun ambaliya a wasu sassan Najeriya. …
Labarai

Tsohon ɗan takarar Majalisar Wakilai ya sauya sheƙa zuwa ADC a Jigawa, ya yi alƙawarin yaƙar APC

Times Hausa Sep 8, 2025
A ranar Asabar, jam’iyyar ADC reshen Ƙaramar Hukumar Hadejia a Jihar Jigawa ta karɓi tsohon ɗan takarar Majalisar Wakilai, Hon. Baffa Saleh, wanda a baya ya tsaya takara a jam’iyyar NNPP a zaɓen 2023 da nufin neman wakiltar mazaɓar…
Ilimi

Malaman makarantu da iyaye sun caccaki sabuwar manhajar karatun Gwamnatin Tarayya

Times Hausa Sep 8, 2025
Wasu malamai da iyaye sun caccaki Gwamnatin Tarayya kan sanar da sabuwar manhajar karatu ba tare da shawarar masu ruwa da tsaki ba, suna gargaɗin cewa gaggawar aiwatar da ita ka iya rage ingancin ilimi a makarantu. Wakilinmu ya tattaro…
Babban Labari

A iya wata 1 a Najeriya, an kama masu laifi 1,950, an ceto 141, EFCC kuma ta ƙwato sama da naira…

Times Hausa Sep 8, 2025
Hukumar Wayar da Kan Jama’a ta Ƙasa (NOA) ta bayyana cewa a watan Agustan 2025, ƴan sanda sun kama mutane 1,950 tare da ceto mutane 141 da a kai garkuwa da su, yayin da Hukumar Yaƙi da Cin Hanci (EFCC) ta samu nasarar hukunce-hukunce 588…
Ilimi

NOA ta ta’allaƙa Ilimi da matsayin kayan aikin ginin ƙasa mai ƙarfi, ta ce a shigar da mata da masu…

Times Hausa Sep 8, 2025
Wakilinmu ya tattaro daga Hukumar Wayar da Kan Jama’a ta Ƙasa (NOA) cewa, a yayin bikin Ranar Ƙasa da Ƙasa ta Ƙarfafa Ilimi ta 2025, an yi kiran a rungumi ilimi a matsayin mabuɗin ɗorewar ƙasa, haɗin kan al’umma da kuma fitar da miliyoyi…
Labarai

An samu rasuwa da jikkatar mutane a rugujewar wani gini a Jigawa, shugabanni sun ce a kula

Times Hausa Sep 8, 2025
Wani mutum ya rasa ransa yayin da wasu bakwai suka jikkata sakamakon rugujewar wani gini a ƙauyen Kabak, cikin Ƙaramar Hukumar Kirikasamma, Jihar Jigawa. Jami’in yaɗa labarai na ƙaramar hukumar, Musa Muhammad, ya tabbatar da faruwar…
Older Posts
Newer Posts
  • Facebook Join us on Facebook
  • Twitter Join us on Twitter
  • Youtube Join us on Youtube
  • Instagram Join us on Instagram
TIMES HAUSA, jarida ce ta Hausa da aka samar domin samar da sahihan labarai kan harkokin siyasa, ilimi, kasuwanci, tattalin arziƙi, lafiya, da sauransu. Muna tantance labari tare da yin zuzzurfan bincike domin tabbatar da cewar mabiyanmu ba su sami labari marar tushe ba.

September 2025
M T W T F S S
1234567
891011121314
15161718192021
22232425262728
2930  
     
Popular Categories
  • Labarai60
  • Babban Labari31
  • Tsaro17
  • Siyasa11
  • Muhalli11
  • Gwamnati8
news.timesofnigeria@gmail.com
+234 803 787 2140
Ibrahim Aliyu Bypass,
14, Asma'u Plaza,
Opposite Awajil Filling Station,
Dutse,, Jigawa State. 720101
Nigeria.
  • Tuntuɓe Mu
  • Manufar Tsare Sirri
  • Game da Mu
© 2025 - Times Hausa. All Rights Reserved.
Website Design: BetterStudio

Powered by
...
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by
Sign in

Welcome, Login to your account.

Forget password?
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.