• Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers
Sign in

Welcome, Login to your account.

Forget password?
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.

  • Thursday, January 15, 2026
  • Tuntuɓe Mu
  • Manufar Tsare Sirri
  • Game da Mu

TIMES HAUSA TIMES HAUSA - Times Hausa, jarida ce ta Hausa da aka samar domin samar da sahihan labarai kan harkokin siyasa, ilimi, kasuwanci, tattalin arziki, lafiya, da sauransu.

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Ilimi
  • Lafiya
  • Tsaro
  • Nishadi
  • Ra’ayoyi
  • Afirka
  • Duniya
  • Rahotanni
  • Sashen English
Times Hausa
  • Home
  • Times Hausa
  • Page 17

Author

Times Hausa 207 posts 0 comments

Babban Labari

Ƙungiyar Likitocin Asibitocin Gwamnati za ta yanke hukuncin ƙarshe kan tsunduma yajin aikin gamagari…

Times Hausa Sep 10, 2025
Ƙungiyar Likitocin Asibitocin Gwamnati ta Ƙasa (NARD) za ta gudanar da taron Majalisar Zartarwarta ta Ƙasa (NEC) a yau Laraba domin yanke shawara da ɗaukar mataki na gaba kan wa’adin kwanaki 10 da ta bai wa gwamnatin tarayya. Ƙungiyar…
Labarai

Ɗan Majalissar Jiha, Rossy, ya yi kira ga al’ummar Birnin Kudu da su yi rijistar zaɓe

Times Hausa Sep 9, 2025
Ɗan majalisar Jihar Jigawa mai wakiltar mazaɓar Birnin Kudu, Honourable Muhd Kabir Ibrahim Yayannan Rossy, ya yi kira ga al’ummar mazaɓarsa da su yi amfani da damar rajistar masu kaɗa ƙuri’a (CVR) da ke gudana a halin yanzu domin tabbatar…
Gwamnati

NULGE ta zaɓi sabbin shugabanni a ƙananan hukumomin Jigawa

Times Hausa Sep 9, 2025
Wakilinmu ya samo rahoton cewa Ƙungiyar Ma’aikatan Ƙananan Hukumomi ta Ƙasa (NULGE) ta kammala gudanar da zaɓen sabbin shugabanni a wasu ƙananan hukumomi a Jihar Jigawa, bayan ƙarewar wa’adin tsofaffin shugabannin reshen ƙungiyar a…
Babban Labari

Ofishin Birtaniya da UNICEF sun yaba wa Jigawa kan kula da muhalli da ciyar da ƙananan yara

Times Hausa Sep 9, 2025
Gwamnatin jihar Jigawa ta samu yabo daga Ofishin Birtaniya na Harkokin Ƙasashen Waje (FCDO) da Hukumar Kula da Yara ta Majalisar Ɗinkin Duniya (UNICEF) bisa yadda ta ke jagoranci wajen yaƙi da ƙarancin abinci da kuma gina makarantu da…
Babban Labari

Ƴan Sanda sun cafke ɓarayi da ƴan fashi a Jigawa, sun gano babura da wayoyin hannu

Times Hausa Sep 9, 2025
Jami’an ƴan sanda a jihar Jigawa sun samu nasarar cafke mutane da ake zargi da aikata laifuka daban-daban, ciki har da ƴan fashi, ɓarayin babura, da masu satar wayoyi, inda suka ƙwato babura uku, wayoyin hannu biyu da wuƙa daga hannun su. …
Labarai

Muhimman abubuwan da suka faru a ranar 9 ga Satumba a tarihi

Times Hausa Sep 9, 2025
Kama Shugaban Ƙwadago A ranar 9 ga Satumba, 2024, jami’an tsaro a Abuja sun kama shugaban Ƙungiyar Ƙwadago ta Ƙasa (NLC), Mista Joe Ajaero, jim kaɗan bayan ya soki shirin gwamnatin tarayya na ƙara farashin mai. Wannan lamarin ya…
Labarai

Gaskiya Dokin Ƙarfe: Girmamawa ga Mai Girma Minista Muhammad Badaru Abubakar

Times Hausa Sep 9, 2025
Ra’ayi kan Badaru daga: Mohammed Sabo Yankoli A cikin rayuwa, akwai mutane da suka fi zama haske ga al’umma, waɗanda ba kawai suna rike da muƙami ba, amma sukan sauya rayuwar mutane ta hanyar karamci, shugabanci da amana. Ga ni, wannan…
Al'adu

Majalisar wata masarauta ta ƙwace sarautar da aka ba wa Shugaba Tinubu da wasu mutane huɗu

Times Hausa Sep 9, 2025
Majalisar Sarakunan Idoma ta bayyana cewa ta soke sarautar gargajiya da aka bai wa Shugaban Ƙasa Bola Tinubu da wasu mutane huɗu a lokacin bikin Igede Agba a Ƙaramar Hukumar Oju, Jihar Benue. Wakilinmu ya tattaro daga wata sanarwa da…
Babban Labari

Hukumar NMCN ta soke dokar korar ɗaliban aikin jinya da ungozoma bayan kasa cin jarabawa sau uku

Times Hausa Sep 9, 2025
Hukumar Kula da Ilimin Jinya da Ungozoma ta Najeriya (NMCN) ta sanar da soke doguwar dokar da ta daɗe tana tilasta wa ɗaliban koyon aikin jinya da suka kasa haye jarabawar ƙwararru har sau uku su bar makaranta. Wakilinmu ya tattaro daga…
Babban Labari

SUBEB ta Jigawa ta buɗe ƙofar neman aikin zama Sakataren Ilimi na ƙaramar hukuma a jihar

Times Hausa Sep 9, 2025
Hukumar Ilimi Matakin Farko ta Jihar Jigawa (SUBEB) ta sanar da buɗe shafin neman aikin Sakataren Ilimi a fadin ƙananan hukumomi 27 na jihar. Wakilinmu ya tattaro daga wata sanarwa da aka rarraba a madadin Shugaban Hukumar cewa, an buɗe…
Older Posts
Newer Posts

SABBIN LABARAI

Addini

Tinubu ya sauya sunan Jami’ar Tarayya zuwa sunan Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Times Hausa Dec 20, 2025
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da sauya sunan Federal University of Medical Sciences, Azare, da ke Jihar…
Addini

Ɗaliban Jigawa sun yi nasara a Musabaƙar Al-Ƙur’ani ta bana, Hon.…

Addini

Borno da Kano sun zama gwarazan Gasar Karatun Al-Ƙur’ani ta Najeriya…

Babban Labari

ƳANCIN ƘANANAN HUKUMOMI: Shugaba Tinubu ya tuƙa amala ta gagareshi ci

Babban Labari

ICPC ta nemi a sake fasalin yaƙi da cin hanci a jihohi da ƙananan…

Babban Labari

DA ƊUMI-ƊUMI: Tinubu ya gabatar da “kasafin ƙarfafawa, sabunta juriya…

Babban Labari

Dokar Harajin Tinubu: Majalisar Wakilai ta kafa kwamitin bincike, PDP…

Prev Next 1 of 30

NISHADI

Gwamnan Plateau, Caleb Mutfwang, ya fice daga PDP zuwa APC

Prev Next 1 of 29

TSARIN RAYUWA

Prev Next 1 of 41

YAWON BUDE IDANU

RA'AYOYI

Addini

Tinubu ya sauya sunan Jami’ar Tarayya zuwa sunan Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Dec 20, 2025
Addini

Ɗaliban Jigawa sun yi nasara a Musabaƙar Al-Ƙur’ani ta bana, Hon. Ƴankoli ya yabawa Gwamna Namadi

Dec 20, 2025
Addini

Borno da Kano sun zama gwarazan Gasar Karatun Al-Ƙur’ani ta Najeriya ta bana

Dec 20, 2025
Babban Labari

ƳANCIN ƘANANAN HUKUMOMI: Shugaba Tinubu ya tuƙa amala ta gagareshi ci

Dec 20, 2025
Babban Labari

ICPC ta nemi a sake fasalin yaƙi da cin hanci a jihohi da ƙananan hukumomi

Dec 19, 2025
Babban Labari

DA ƊUMI-ƊUMI: Tinubu ya gabatar da “kasafin ƙarfafawa, sabunta juriya da wadata ga kowa” na 2026 mai yawan naira…

Dec 19, 2025
Babban Labari

Dokar Harajin Tinubu: Majalisar Wakilai ta kafa kwamitin bincike, PDP ta nemi a jinkirta aiwatarwa

Dec 19, 2025
Prev Next 1 of 30

TATTAUNAWA

Addini

Tinubu ya sauya sunan Jami’ar Tarayya zuwa sunan Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Dec 20, 2025
Addini

Ɗaliban Jigawa sun yi nasara a Musabaƙar Al-Ƙur’ani ta bana, Hon. Ƴankoli ya yabawa Gwamna Namadi

Dec 20, 2025
Addini

Borno da Kano sun zama gwarazan Gasar Karatun Al-Ƙur’ani ta Najeriya ta bana

Dec 20, 2025
Babban Labari

ICPC ta nemi a sake fasalin yaƙi da cin hanci a jihohi da ƙananan hukumomi

Dec 19, 2025
Babban Labari

DA ƊUMI-ƊUMI: Tinubu ya gabatar da “kasafin ƙarfafawa, sabunta juriya da wadata ga kowa” na 2026 mai yawan naira…

Dec 19, 2025
Babban Labari

Dokar Harajin Tinubu: Majalisar Wakilai ta kafa kwamitin bincike, PDP ta nemi a jinkirta aiwatarwa

Dec 19, 2025
Babban Labari

Gwamnan Plateau, Caleb Mutfwang, ya fice daga PDP zuwa APC

Dec 19, 2025
Prev Next 1 of 29

RA'AYIN TIMES HAUSA

Addini

Tinubu ya sauya sunan Jami’ar Tarayya zuwa sunan Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Dec 20, 2025
Addini

Ɗaliban Jigawa sun yi nasara a Musabaƙar Al-Ƙur’ani ta bana, Hon. Ƴankoli ya yabawa Gwamna Namadi

Dec 20, 2025
Addini

Borno da Kano sun zama gwarazan Gasar Karatun Al-Ƙur’ani ta Najeriya ta bana

Dec 20, 2025
Babban Labari

ICPC ta nemi a sake fasalin yaƙi da cin hanci a jihohi da ƙananan hukumomi

Dec 19, 2025
Prev Next 1 of 51
  • Facebook Join us on Facebook
  • Twitter Join us on Twitter
  • Youtube Join us on Youtube
  • Instagram Join us on Instagram
TIMES HAUSA, jarida ce ta Hausa da aka samar domin samar da sahihan labarai kan harkokin siyasa, ilimi, kasuwanci, tattalin arziƙi, lafiya, da sauransu. Muna tantance labari tare da yin zuzzurfan bincike domin tabbatar da cewar mabiyanmu ba su sami labari marar tushe ba.

January 2026
M T W T F S S
 1234
567891011
12131415161718
19202122232425
262728293031  
« Dec    
Popular Categories
  • Labarai203
  • Babban Labari126
  • Tsaro56
  • Siyasa36
  • Gwamnati34
  • Muhalli22
news.timesofnigeria@gmail.com
+234 803 787 2140
Ibrahim Aliyu Bypass,
14, Asma'u Plaza,
Opposite Awajil Filling Station,
Dutse,, Jigawa State. 720101
Nigeria.
  • Tuntuɓe Mu
  • Manufar Tsare Sirri
  • Game da Mu
© 2026 - Times Hausa. All Rights Reserved.
Website Design: BetterStudio

Powered by
...
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by
Sign in

Welcome, Login to your account.

Forget password?
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.