• Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers
Sign in

Welcome, Login to your account.

Forget password?
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.

  • Saturday, November 1, 2025
  • Tuntuɓe Mu
  • Manufar Tsare Sirri
  • Game da Mu

TIMES HAUSA TIMES HAUSA - Times Hausa, jarida ce ta Hausa da aka samar domin samar da sahihan labarai kan harkokin siyasa, ilimi, kasuwanci, tattalin arziki, lafiya, da sauransu.

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Ilimi
  • Lafiya
  • Tsaro
  • Nishadi
  • Ra’ayoyi
  • Afirka
  • Duniya
  • Rahotanni
  • Sashen English
Times Hausa
  • Home
  • Times Hausa
  • Page 13

Author

Times Hausa 151 posts 0 comments

Labarai

Rundunar ƴan sanda ta ragargaji manyan dillalan miyagun ƙwayoyi a Jigawa

Times Hausa Sep 8, 2025
Rundunar ƴan sanda ta Jihar Jigawa ta samu nasarar cafke mutane goma sha uku da ake zargin manyan dillalan miyagun ƙwayoyi ne, a wani jerin samame da ta gudanar a sassan jihar daga ranar 2 zuwa 6 ga Satumba, 2025. Wakilinmu, Zulkifl…
Babban Labari

Muhimman abubuwa 10 da suka faru a rana mai kama ta yau, 8 ga Satumba

Times Hausa Sep 8, 2025
Kamar kowacce rana ta tarihi, a rana mai kama ta yau a shekarun da suka gabata, abubuwa da dama sun faru na tarihi, ga kaɗan daga cikinsu: Boko Haram ta fasa gidan yari a Bauchi – 2010 A ranar 7 zuwa 8 ga Satumba 2010, ƴan ƙungiyar…
Gwamnati

Sanata Natasha za ta koma majalissa bayan shafe watanni shida a dakace

Times Hausa Sep 8, 2025
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, wadda ke wakiltar Kogi ta Tsakiya, za ta koma Majalisar Dattawa a ƙarshen watan nan bayan kammala dakatawar da aka yi mata ta tsawon watanni shida, in ji lauyanta, Victor Giwa. Giwa ya shaida wa manema…
Labarai

Wasu ƴan bindiga sanye da hijabi sun sace mutane 2 a Neja, yayin da sojoji suka kashe Kachalla Balla…

Times Hausa Sep 8, 2025
Wakilinmu, Bashar Aminu ya samo cewa ƴan bindiga sanye da hijabi sun sace mutane biyu a Melehe, ƙaramar hukumar Kontagora, Jihar Neja, yayin da rundunar sojin Najeriya ta yi nasarar kashe sanannen shugaban ƴan fashi, Kachalla Balla, tare…
Babban Labari

Wasu jiga-jigan manyan Najeriya za su ƙaddamar da sabuwar tafiyar gyaran demokaraɗiyya a ranar…

Times Hausa Sep 8, 2025
Manyan masana da shugabannin fannoni daban-daban na Najeriya, ciki har da Farfesa Pat Utomi, tsohon Shugaban INEC Farfesa Attahiru Jega da tsohuwar Ministar Ilimi, Dr. Oby Ezekwesili, za su ƙaddamar da sabuwar tafiya domin neman gyaran…
Babban Labari

Mutane 63 ne suka mutu, ciki har da sojoji, a sabon harin da Boko Haram ta kai Jihar Borno

Times Hausa Sep 8, 2025
Fushi da alhini sun mamaye Bama a Jihar Borno bayan aƙalla mutane 63, ciki har da sojoji biyar, sun rasa rayukansu a sabon harin da Boko Haram ta kai a garin Darajamal, wanda aka dawo da mazauna cikinsa kwanan nan bayan gudun hijirar…
Babban Labari

NiMet ta yi hasashen samun ruwan sama da guguwar iska a yau Litinin a sassan Najeriya

Times Hausa Sep 8, 2025
Wakiliyarmu Maryam Ayuba ta tattaro daga Hukumar Hasashen Yanayi ta Najeriya (NiMet) cewa hasashen yanayi na ranar Litinin, 8 ga Satumba, 2025, daga ƙarfe 12 na dare zuwa ƙarfe 11:59 daren Talata, ya nuna ana sa ran samun ruwan sama da…
Kimiya da Fasaha

Ƙungiyar Kare Haƙƙin Bil’adama ta saki zazzafan gargaɗi kan barazanar DSS na hana amfani da manhajar…

Times Hausa Sep 7, 2025
Ƙungiyar Kare Haƙƙin Bil’adama ta yi kira ga Shugaba Bola Tinubu da ya gaggauta umartar Hukumar Tsaron Ƙasa (DSS) ta janye barazanar hana X (Twitter a da) a Najeriya, suna masu cewa hakan zai zama take haƙƙin ƴancin faɗar albarkacin baki…
Labarai

ADC ta zargi APC da kai hari coci a Lagos saboda tsoron shaharar da take samu

Times Hausa Sep 7, 2025
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta zargi jam’iyyar APC mai mulki da tsoratarwa da tayar da hankali bayan harin da aka kai wurin taronta a wani coci a Alimosho, Jihar Lagos. Wakilinmu, Faruk Ahmad, ya tattaro daga wata…
Gwamnati

Ƙungiyoyin ƙwadago sun nemi a ƙara mafi ƙarancin albashi saboda na ₦70,000 ba ya biyan buƙata

Times Hausa Sep 7, 2025
Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC) da ma’aikatan gwamnatin tarayya sun sake neman a duba mafi ƙarancin albashi na ƙasa, suna masu cewa naira 70,000 yanzu bata dace da halin tattalin arziƙin ƙasar ba. Wannan kiran na zuwa ne bayan wasu…
Older Posts
Newer Posts

SABBIN LABARAI

Duniya

Misra ta shirya buɗe babban gidan tarihi na al’adunta a Cairo

Times Hausa Nov 1, 2025
Misra ta kammala shirin buɗewa da gudanar gagarumin bikin ƙaddamar da Grand Egyptian Museum (GEM) da ke birnin…
Babban Labari

PDP ta dakatar da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar masu goyon bayan…

Ilimi

Tsohuwa mai shekaru 69 ta karɓi rantsuwar zama ɗalibar digiri a jami’a

Kotu

Kotu ta yanke wa malami hukuncin ɗaurin rai da rai kan fyaɗen da yai…

Babban Labari

Jigawa ta bai wa Ƴan Sanda gudunmawar motocin sintiri 10 don ƙarfafa…

Ilimi

JAMB ta bayyana shigar wasu ɗinbin ɗalibai Jami’o’i a matsayin…

Addini

Najeriya ta ƙaryata Trump bisa zargin cewa Kiristoci na fuskantar…

Prev Next 1 of 22

NISHADI

TSARIN RAYUWA

Prev Next 1 of 30

YAWON BUDE IDANU

RA'AYOYI

Duniya

Misra ta shirya buɗe babban gidan tarihi na al’adunta a Cairo

Nov 1, 2025
Babban Labari

PDP ta dakatar da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar masu goyon bayan Nyesom Wike

Nov 1, 2025
Ilimi

Tsohuwa mai shekaru 69 ta karɓi rantsuwar zama ɗalibar digiri a jami’a

Nov 1, 2025
Kotu

Kotu ta yanke wa malami hukuncin ɗaurin rai da rai kan fyaɗen da yai wa ƙaramin ɗalibi

Nov 1, 2025
Babban Labari

Jigawa ta bai wa Ƴan Sanda gudunmawar motocin sintiri 10 don ƙarfafa tsaro

Nov 1, 2025
Ilimi

JAMB ta bayyana shigar wasu ɗinbin ɗalibai Jami’o’i a matsayin haramtacciya

Nov 1, 2025
Addini

Najeriya ta ƙaryata Trump bisa zargin cewa Kiristoci na fuskantar barazana a ƙasar

Nov 1, 2025
Prev Next 1 of 22

TATTAUNAWA

RA'AYIN TIMES HAUSA

Prev Next 1 of 37
  • Facebook Join us on Facebook
  • Twitter Join us on Twitter
  • Youtube Join us on Youtube
  • Instagram Join us on Instagram
TIMES HAUSA, jarida ce ta Hausa da aka samar domin samar da sahihan labarai kan harkokin siyasa, ilimi, kasuwanci, tattalin arziƙi, lafiya, da sauransu. Muna tantance labari tare da yin zuzzurfan bincike domin tabbatar da cewar mabiyanmu ba su sami labari marar tushe ba.

November 2025
M T W T F S S
 12
3456789
10111213141516
17181920212223
24252627282930
« Oct    
Popular Categories
  • Labarai148
  • Babban Labari80
  • Tsaro36
  • Siyasa25
  • Gwamnati24
  • Muhalli22
news.timesofnigeria@gmail.com
+234 803 787 2140
Ibrahim Aliyu Bypass,
14, Asma'u Plaza,
Opposite Awajil Filling Station,
Dutse,, Jigawa State. 720101
Nigeria.
  • Tuntuɓe Mu
  • Manufar Tsare Sirri
  • Game da Mu
© 2025 - Times Hausa. All Rights Reserved.
Website Design: BetterStudio

Powered by
...
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by
Sign in

Welcome, Login to your account.

Forget password?
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.