NiMet ta yi hasashen samun ruwan sama da iska a sassa daban-daban na Najeriya yau Lahadi
Hukumar Hasashen Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta sanar da cewa ana sa ran samun ruwan sama mai ɗan yawa tare da guguwar iska a wasu yankunan Najeriya ranar Lahadi, 14 ga Satumba 2025.
Hukumar ta kuma gargaɗi mazauna yankunan da ke da hatsarin!-->!-->!-->…