Atiku ya karɓi ƴan tsohuwar CPC, ya caccaki gwamnatin Tinubu kan dokar ta ɓacin Jihar Rivers
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya bayyana cewa ya karɓi shugabannin jihohi na tsohuwar jam’iyyar CPC a gidansa da ke Abuja, inda suka shaida masa goyon bayansu ga yunƙurinsa na ceto Najeriya daga rikicin da yake!-->…