HASASHEN YANAYI: NiMet ta fitar da gargaɗi kan samun ruwan sama da yiwuwar ambaliya a jihohi biyar
Hukumar Hasashen Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta fitar da hasashen yanayi na ranar Asabar, 13 ga Satumba, 2025, inda ta yi gargaɗin samun ruwan sama mai ɗauke da guguwa a sassa daban-daban na ƙasar.
A cewar hukumar, da safe ana sa ran!-->!-->!-->…