Fubara ya koma bakin aiki bayan wata shida na dokar ta-ɓaci a Rivers, dubannan mutane ne suka tarbe…
Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, da mataimakiyarsa Ngozi Odu, sun koma kujerunsu na mulki yau Alhamis, bayan shafe watanni shida a waje, sakamakon dokar ta-ɓaci da Shugaba Bola Tinubu ya ƙaƙaba a jihar a ranar 18 ga Maris, 2025.
!-->!-->!-->…