Ƴan sanda sun cafke ƙananan yara da matasa masu safarar miyagun ƙwayoyi, satar babura da fasa gidaje…
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Jigawa ta cafke wasu mutane da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi, satar babura da kuma fasa gidaje a wurare daban-daban na jihar.
A cikin wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar, SP Shiisu Lawan Adam!-->!-->!-->…