Tsohon ɗan takarar Majalisar Wakilai ya sauya sheƙa zuwa ADC a Jigawa, ya yi alƙawarin yaƙar APC
A ranar Asabar, jam’iyyar ADC reshen Ƙaramar Hukumar Hadejia a Jihar Jigawa ta karɓi tsohon ɗan takarar Majalisar Wakilai, Hon. Baffa Saleh, wanda a baya ya tsaya takara a jam’iyyar NNPP a zaɓen 2023 da nufin neman wakiltar mazaɓar!-->…