• Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers
Sign in

Welcome, Login to your account.

Forget password?
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.

  • Sunday, November 2, 2025
  • Tuntuɓe Mu
  • Manufar Tsare Sirri
  • Game da Mu

TIMES HAUSA TIMES HAUSA - Times Hausa, jarida ce ta Hausa da aka samar domin samar da sahihan labarai kan harkokin siyasa, ilimi, kasuwanci, tattalin arziki, lafiya, da sauransu.

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Ilimi
  • Lafiya
  • Tsaro
  • Nishadi
  • Ra’ayoyi
  • Afirka
  • Duniya
  • Rahotanni
  • Sashen English
Times Hausa
Duniya

Misra ta shirya buɗe babban gidan tarihi na al’adunta a Cairo

Times Hausa Nov 1, 2025
Babban Labari

PDP ta dakatar da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar masu goyon bayan…

Ilimi

Tsohuwa mai shekaru 69 ta karɓi rantsuwar zama ɗalibar digiri a jami’a

Kotu

Kotu ta yanke wa malami hukuncin ɗaurin rai da rai kan fyaɗen da yai…

Babban Labari

Jigawa ta bai wa Ƴan Sanda gudunmawar motocin sintiri 10 don ƙarfafa…

Babban Labari

Saƙon Godiya da Ban Gajiya ga Mahalarta Bikin Karɓar ƴan PDP zuwa APC a Birnin Kudu – Hon. Ado…

Times Hausa Sep 13, 2025
Jam’iyyar APC mai mulki a Jihar Jigawa ta samu gagarumar nasara bayan mata 792 daga jam’iyyar adawa ta PDP sun sauya sheƙa zuwa APC a Ƙaramar Hukumar Birnin Kudu. Wakilinmu ya tattaro cewa dubban jama’a sun halarci wannan biki na sauya…
Labarai

Likitoci sun tsunduma yajin aikin gargaɗi, ƙungiyarsu na neman biyan bashin albashi da alawus

Times Hausa Sep 13, 2025
Kungiyar Likitoci masu Neman Ƙwarewa ta Ƙasa (NARD) ta fara yajin aikin gargaɗi na tsawon kwanaki biyar, duk da tabbacin da gwamnatin tarayya ta bayar na cewa za a iya kaucewa hakan. Yajin aikin ya fara ne da misalin ƙarfe 8 na safe a…
Babban Labari

Matan PDP 792 Sun Sauya Sheƙa Zuwa APC a Jigawa, Sun yi alƙawarin kai jam’iyyar ga nasara a zaɓen…

Times Hausa Sep 13, 2025
Aƙalla mata 792 ne suka bar jam’iyyar adawa ta People’s Democratic Party (PDP) suka koma jam’iyya mai mulki ta All Progressives Congress (APC) a Jihar Jigawa. Wakilinmu ya tattaro cewa matan sun bayyana sauyin sheƙarsu ne a wani taro da…
Duniya

Dubban mutane sun mamaye titunan Auckland suna kira da a ƙaƙaba wa Isra’ila takunkumi

Times Hausa Sep 13, 2025
Fiye da mutane dubu hamsin sun yi zanga-zangar goyon bayan Falasɗinawa da ƙin jinin Isra'ila a birnin Auckland na New Zealand, a cewar ƙungiyar Aotearoa for Palestine, wacce ta shirya zanga-zangar. Sai dai ƴan sanda sun ƙiyasta adadin…
Babban Labari

Ƴan Tinubu na ƙalubalantar kiran yin bore irin na Nepal a Najeriya yayin da wasu ke cewa in ba ai…

Times Hausa Sep 13, 2025
Wasu magoya bayan Shugaba Bola Tinubu sun soki kiran da ake yi a shafukan sada zumunta na yin zanga-zanga a Najeriya, bayan tarzomar da matasan Nepal suka gudanar wadda ta kifar da Firayim Minista na ƙasar. Wannan kira na zuwa ne bayan…
Labarai

CP Dahiru ya karrama sabbin waɗanda su ka sami matsayin DSP a Jihar Jigawa

Times Hausa Sep 13, 2025
Kwamishinan Ƴan Sandan Jihar Jigawa, CP Dahiru Muhammad, ya karrama wasu jami’ai da suka samu ci gaba zuwa matsayin Deputy Superintendent of Police (DSP) a wata gagarumar liyafa da aka gudanar a Hedikwatar Rundunar Ƴan Sanda da ke Dutse. …
Babban Labari

Saudiyya ta yi nasarar raba tagwayen da aka haifa a manne a Kano bayan tiyata mai haɗarin gaske

Times Hausa Sep 13, 2025
Wasu tagwaye, Hassana da Husaina, ƴan asalin Jihar Kano, sun dawo Najeriya bayan samun nasarar tiyata mai matuƙar wahala da aka yi musu a ƙasar Saudiyya, inda aka raba jikinsu da ya haɗu a ƙasan ciki, ƙugu da ƙashin baya. Tagwayen sun…
Babban Labari

HASASHEN YANAYI: NiMet ta fitar da gargaɗi kan samun ruwan sama da yiwuwar ambaliya a jihohi biyar

Times Hausa Sep 13, 2025
Hukumar Hasashen Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta fitar da hasashen yanayi na ranar Asabar, 13 ga Satumba, 2025, inda ta yi gargaɗin samun ruwan sama mai ɗauke da guguwa a sassa daban-daban na ƙasar. A cewar hukumar, da safe ana sa ran…
Babban Labari

Rundunar Ƴan Sanda ta Jigawa na ƙara ƙarfafa hulɗa da jama’a ta hanyar ziyarce-ziyarcen ƙungiyoyi da…

Times Hausa Sep 12, 2025
Rundunar ƴan sanda ta Jihar Jigawa ƙarƙashin jagorancin Kwamishinan Ƴan Sanda, CP Dahiru Muhammad, ta bayyana cewa tana ƙara ƙarfafa haɗin gwiwa da muhimman masu ruwa da tsaki domin tabbatar da zaman lafiya, tsaro da ci gaba mai ɗorewa a…
Ra'ayoyi

SULHU DA ƳAN TA’ADDA: Gazawa ce ga tsaron Najeriya da tsantsar rainin wayo ga arewacin Najeriya 

Times Hausa Sep 12, 2025
Daga: Ahmed Ilallah Kullum in na yi duba da ta’addancin da ke faruwa ga Arewa, musamman ta Yamma na kan tuna da wata magana ta Marigayi Sheikh Abubakar Gumi na kuma yi zurfin tunani a kan batun tsohon Gwamnan Edo Senator Adams Oshomole…
Previous 1 … 6 7 8 9 10 … 15 Next

SABBIN LABARAI

Duniya

Misra ta shirya buɗe babban gidan tarihi na al’adunta a Cairo

Times Hausa Nov 1, 2025
Misra ta kammala shirin buɗewa da gudanar gagarumin bikin ƙaddamar da Grand Egyptian Museum (GEM) da ke birnin…
Babban Labari

PDP ta dakatar da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar masu goyon bayan…

Ilimi

Tsohuwa mai shekaru 69 ta karɓi rantsuwar zama ɗalibar digiri a jami’a

Kotu

Kotu ta yanke wa malami hukuncin ɗaurin rai da rai kan fyaɗen da yai…

Babban Labari

Jigawa ta bai wa Ƴan Sanda gudunmawar motocin sintiri 10 don ƙarfafa…

Ilimi

JAMB ta bayyana shigar wasu ɗinbin ɗalibai Jami’o’i a matsayin…

Addini

Najeriya ta ƙaryata Trump bisa zargin cewa Kiristoci na fuskantar…

Prev Next 1 of 22

NISHADI

TSARIN RAYUWA

Prev Next 1 of 30

YAWON BUDE IDANU

RA'AYOYI

Duniya

Misra ta shirya buɗe babban gidan tarihi na al’adunta a Cairo

Nov 1, 2025
Babban Labari

PDP ta dakatar da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar masu goyon bayan Nyesom Wike

Nov 1, 2025
Ilimi

Tsohuwa mai shekaru 69 ta karɓi rantsuwar zama ɗalibar digiri a jami’a

Nov 1, 2025
Kotu

Kotu ta yanke wa malami hukuncin ɗaurin rai da rai kan fyaɗen da yai wa ƙaramin ɗalibi

Nov 1, 2025
Babban Labari

Jigawa ta bai wa Ƴan Sanda gudunmawar motocin sintiri 10 don ƙarfafa tsaro

Nov 1, 2025
Ilimi

JAMB ta bayyana shigar wasu ɗinbin ɗalibai Jami’o’i a matsayin haramtacciya

Nov 1, 2025
Addini

Najeriya ta ƙaryata Trump bisa zargin cewa Kiristoci na fuskantar barazana a ƙasar

Nov 1, 2025
Prev Next 1 of 22

TATTAUNAWA

RA'AYIN TIMES HAUSA

Prev Next 1 of 37
  • Facebook Join us on Facebook
  • Twitter Join us on Twitter
  • Youtube Join us on Youtube
  • Instagram Join us on Instagram
TIMES HAUSA, jarida ce ta Hausa da aka samar domin samar da sahihan labarai kan harkokin siyasa, ilimi, kasuwanci, tattalin arziƙi, lafiya, da sauransu. Muna tantance labari tare da yin zuzzurfan bincike domin tabbatar da cewar mabiyanmu ba su sami labari marar tushe ba.

November 2025
M T W T F S S
 12
3456789
10111213141516
17181920212223
24252627282930
« Oct    
Popular Categories
  • Labarai148
  • Babban Labari80
  • Tsaro36
  • Siyasa25
  • Gwamnati24
  • Muhalli22
news.timesofnigeria@gmail.com
+234 803 787 2140
Ibrahim Aliyu Bypass,
14, Asma'u Plaza,
Opposite Awajil Filling Station,
Dutse,, Jigawa State. 720101
Nigeria.
  • Tuntuɓe Mu
  • Manufar Tsare Sirri
  • Game da Mu
© 2025 - Times Hausa. All Rights Reserved.
Website Design: BetterStudio

Powered by
...
►
Necessary cookies enable essential site features like secure log-ins and consent preference adjustments. They do not store personal data.
None
►
Functional cookies support features like content sharing on social media, collecting feedback, and enabling third-party tools.
None
►
Analytical cookies track visitor interactions, providing insights on metrics like visitor count, bounce rate, and traffic sources.
None
►
Advertisement cookies deliver personalized ads based on your previous visits and analyze the effectiveness of ad campaigns.
None
►
Unclassified cookies are cookies that we are in the process of classifying, together with the providers of individual cookies.
None
Powered by
Sign in

Welcome, Login to your account.

Forget password?
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.