ICPC ta samu nasarar shari’a kan wani Daraktan da yai ƙaryar shekarun haihuwa, ya karɓi albashi…
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa a Ma’aikatun Gwamnati (ICPC) ta samu nasarar gurfanar da tsohon Mataimakin Darakta na Ma’aikatar Noma da Bunƙasa Karkara ta Tarayya a Jihar Kwara, Dare Adebowale Oladapo, bisa laifin ƙirƙirar shekarun!-->…
Misra ta shirya buɗe babban gidan tarihi na al’adunta a Cairo
Misra ta kammala shirin buɗewa da gudanar gagarumin bikin ƙaddamar da Grand Egyptian Museum (GEM) da ke birnin Cairo – wani muhimmin mataki da ake sa ran zai farfaɗo da fannin yawon buɗe ido da tattalin arziƙin ƙasar.
TIMES HAUSA ta!-->!-->!-->…
PDP ta dakatar da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar masu goyon bayan Nyesom Wike
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta dakatar da wasu manyan jiga-jiganta guda huɗu – Lauyan Jam’iyya, Kamaldeen Ajibade (SAN); Sakataren Ƙasa, Sanata Samuel Anyanwu; Mataimakin Lauyan Jam’iyya, Okechukwu Osuoha; da Sakataren!-->…
Tsohuwa mai shekaru 69 ta karɓi rantsuwar zama ɗalibar digiri a jami’a
Wata tsohuwa mai shekara 69, Misis Kate Bosede Akomolafe, ta ɗauki hankulan mutane a yayin bikin karɓar sabbin ɗalibai (matriculation) na Cibiyar Karatu Ta Nesa (Distance Learning Centre) ta Jami’ar Ibadan, inda ta shiga cikin sabbin!-->…
Kotu ta yanke wa malami hukuncin ɗaurin rai da rai kan fyaɗen da yai wa ƙaramin ɗalibi
Kotun Babban Birnin Tarayya da ke Abuja ta yanke wa wani malamin makaranta mai shekaru 19, Abdullahi Abbass, hukuncin ɗaurin rai da rai bayan ta same shi da laifin yin fyade da ɗalibinsa mai shekara tara – hukuncin da Hukumar Hana Fataucin!-->…
Jigawa ta bai wa Ƴan Sanda gudunmawar motocin sintiri 10 don ƙarfafa tsaro
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Jigawa ta bayyana godiyarta ga Gwamna Malam Umar Namadi, bisa kyautar motoci 10 ƙirar Toyota Hilux da gwamnatin jihar ta bai wa rundunar don ƙarfafa aikin tsaro.
TIMES HAUSA ta tattaro cewa bikin miƙa motocin!-->!-->!-->…
JAMB ta bayyana shigar wasu ɗinbin ɗalibai Jami’o’i a matsayin haramtacciya
Hukumar JAMB ta bayyana cewa ta gano ɗaukar ɗalibai 2,658 da aka yi ba bisa ƙa’ida ba a wasu jami’o’i, kwalejoji, da makarantun fasaha 17 a lokacin shekarar karatu ta 2024/2025.
Wannan na zuwa ne yayin da jami’o’in gwamnati suka kammala!-->!-->!-->…
Najeriya ta ƙaryata Trump bisa zargin cewa Kiristoci na fuskantar barazana a ƙasar
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ƙaryata iƙirarin shugaban Amurka, Donald Trump, na cewa Kiristoci na fuskantar barazana ta kisa da tsanantawa a Najeriya.
A cikin wata sanarwa da Ma’aikatar Harkokin Waje ta fitar yau Asabar, gwamnatin ta!-->!-->!-->…
Kotu ta jinkirta amincewa da buƙatar Sule Lamido ta hana PDP gudanar da taron Convention
Babbar kotun tarayya dake Abuja ta ƙi amincewa da buƙatar da tsohon gwamnan Jigawa, Sule Lamido, ya gabatar domin hana jam’iyyar PDP gudanar da gangamin ƙasa da aka shirya a Ibadan, Jihar Oyo, a ranakun 15 da 16 ga watan Nuwambar nan.
!-->!-->!-->…
PDP zata ɗaukaka ƙara kan hukuncin kotun da ya dakatar da taron Convention
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta umarci lauyoyinta da su gaggauta ɗaukaka ƙara kan hukuncin da babbar kotun tarayya dake Abuja ta yanke wanda ya dakatar da gudanar da taron gangamin jam’iyyar da aka shirya yi a ranar 15 zuwa 16!-->…