INEC ta yi magana kan sanarwar ɗaukar ma’aikata a hukumar, ta gargaɗi jama’a
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta gargaɗi jama’a da su yi watsi da wata sanarwa ta bogi da ake yaɗawa a shafukan sada zumunta cewa hukumar tana ɗaukar ma’aikata.
A wata sanarwa da hukumar ta wallafa a shafinta na X ranar!-->!-->!-->…
Gwamnati ta ƙaddamar da sabon tsari don sauƙaƙa takin zamani ga manoma a Najeriya
Shirin Taki na Ƙasa (PFI) ya bayyana cewa yana ci gaba da ɗaukar matakai don tabbatar da wadataccen taki ga manoma a Najeriya, domin ciyar da manufofin Shugaba Bola Tinubu na samun cikakkiyar cin gashin kai a abinci.
Wakilinmu ya!-->!-->!-->…
Saudiyya ta saki alhazan Najeriya da aka cafke da zargin safarar miyagun ƙwayoyi bayan gwamnati ta…
Gwamnatin Tarayya ta hannun Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta tabbatar da sakin wasu alhazan Najeriya uku da hukumomin Saudiyya suka tsare tun watan da ya gabata bisa zargin safarar miyagun ƙwayoyi.
!-->!-->!-->…
Dangote ya ce, direbobin tankunansa na samun albashi fiye da na ma su digiri a Najeriya
Shugaban kamfanin Dangote Group, Alhaji Aliko Dangote, ya bayyana cewa direbobin kamfaninsa na samun albashi mai tsoka, wanda ya fi na yawancin masu digiri a Najeriya.
Wannan jawabi na Dangote ya fito ne a wani faifan bidiyo da tashar!-->!-->!-->…
Gwamnati ta fitar da wani sabon gargaɗi kan yiwuwar samun ambaliya a wasu jihohi 14
Gwamnatin Tarayya ta sake fitar da gargaɗi kan yiwuwar samun ambaliya a jihohi 14 ciki har da Legas, Adamawa, da wasu garuruwa 52.
Wannan gargaɗi na ƙunshe ne a hasashen ambaliya da Cibiyar Faɗakarwa Kan Ambaliya (National Flood Early!-->!-->!-->…
Jihar Jigawa ta karrama malamai ma su ƙwazo a fannin koyarwa da maƙudan kuɗaɗe
Gwamnatin Jihar Jigawa ta karrama wasu malamai na makarantun kimiyya da fasaha da suka yi fice a shekarar 2025.
An raba lambobin yabo da kyaututtuka na kuɗi domin nuna yabawa ga jajircewa da ƙwarewar da suka nuna.
Gwamna Umar Namadi!-->!-->!-->!-->!-->…
Gwamnan Jigawa ya tallafawa ɗaliban Maigatari da naira miliyan 2
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya bayar da tallafin naira miliyan biyu ga wasu ɗalibai ƴan Maigatari da suka nuna bajinta a taron “Gwamnati da Jama’a” da aka gudanar a ƙarshen makon da ya gabata.
Wakilinmu ya tattaro cewa!-->!-->!-->…
Gwamna Namadi ya taya Farouk Gumel murnar samun shugabancin Asusun Kuɗaɗen Botswana
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya taya Farouk Mohammed Gumel murnar naɗinsa a matsayin Shugaban Asusun Kuɗaɗen Ƙasar Botswana (Sovereign Wealth Fund).
A wata sanarwa daga Kakakin Yaɗa Labarai na Gwamna, Hamisu Mohammed Gumel,!-->!-->!-->…
Za a sami ruwan sama da hadiri mai iska a sassa da dama na Najeriya a yau Laraba – NiMet
Hukumar Hasashen Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta fitar da hasashen yanayin yau Laraba, 17 ga Satumba, 2025.
Wakiliyarmu ta tattaro cewa a Arewa, za a samu ruwan sama da hadiri mai iska a wasu sassan Kaduna, Kebbi, Sokoto, Adamawa da!-->!-->!-->…
Sakamakon zaman Majalisar Zartarwa ta Jigawa na ranar Talata 16 ga Satumba
Majalisar Zartarwa ta Jihar Jigawa ƙarƙashin jagorancin Gwamna Malam Umar Namadi, ta gudanar da zamanta na yau da kullum a ranar Talata, 16 ga Satumba, 2025, inda aka amince da wasu manyan matakai da za su shafi muhimman fannoni na rayuwar!-->…