Mutane 63 ne suka mutu, ciki har da sojoji, a sabon harin da Boko Haram ta kai Jihar Borno
Fushi da alhini sun mamaye Bama a Jihar Borno bayan aƙalla mutane 63, ciki har da sojoji biyar, sun rasa rayukansu a sabon harin da Boko Haram ta kai a garin Darajamal, wanda aka dawo da mazauna cikinsa kwanan nan bayan gudun hijirar!-->…
NiMet ta yi hasashen samun ruwan sama da guguwar iska a yau Litinin a sassan Najeriya
Wakiliyarmu Maryam Ayuba ta tattaro daga Hukumar Hasashen Yanayi ta Najeriya (NiMet) cewa hasashen yanayi na ranar Litinin, 8 ga Satumba, 2025, daga ƙarfe 12 na dare zuwa ƙarfe 11:59 daren Talata, ya nuna ana sa ran samun ruwan sama da!-->…
Ƙungiyar Kare Haƙƙin Bil’adama ta saki zazzafan gargaɗi kan barazanar DSS na hana amfani da manhajar…
Ƙungiyar Kare Haƙƙin Bil’adama ta yi kira ga Shugaba Bola Tinubu da ya gaggauta umartar Hukumar Tsaron Ƙasa (DSS) ta janye barazanar hana X (Twitter a da) a Najeriya, suna masu cewa hakan zai zama take haƙƙin ƴancin faɗar albarkacin baki!-->…
ADC ta zargi APC da kai hari coci a Lagos saboda tsoron shaharar da take samu
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta zargi jam’iyyar APC mai mulki da tsoratarwa da tayar da hankali bayan harin da aka kai wurin taronta a wani coci a Alimosho, Jihar Lagos.
Wakilinmu, Faruk Ahmad, ya tattaro daga wata!-->!-->!-->…
Ƙungiyoyin ƙwadago sun nemi a ƙara mafi ƙarancin albashi saboda na ₦70,000 ba ya biyan buƙata
Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC) da ma’aikatan gwamnatin tarayya sun sake neman a duba mafi ƙarancin albashi na ƙasa, suna masu cewa naira 70,000 yanzu bata dace da halin tattalin arziƙin ƙasar ba.
Wannan kiran na zuwa ne bayan wasu!-->!-->!-->…
Za a sami rashin lafiyar wata mai tsanani “blood moon” a yau Lahadi a Najeriya da wasu ƙasashen…
Mutanen Najeriya da wasu ƙasashen Yammacin Afirka na shirin shaida wani gagarumin al’amari na sararin samaniya a ranar Lahadi, 7 ga Satumba, yayin da za a samu cikakken kusufin tun daga ƙarfe 8:00 na dare agogon Yammacin Afirka.
Rahoton!-->!-->!-->…
Ƙungiyar Tsofin Ɗaliban BUK ta gudanar da Taron Shekara karo na 35, ta ƙaddamar da shafin yanar gizo…
Ƙungiyar Ɗaliban da Suka Kammala Karatu ta Jami’ar Bayero Kano, BUK (BUKAA) ta gudanar da taron shekara-shekara karo na 35 a ranar Asabar, 6 ga Satumba, 2025, inda manyan tsofaffin ɗalibai daga dukkan shiyyoyi shida na Najeriya suka!-->…
Kamfanin Gombe Line ya fitar da sabon jadawalin kuɗaɗen mota mafi araha a manyan hanyoyin Najeriya
Kamfanin Sufuri na Jihar Gombe, wanda aka fi sani da Gombe Line, ya jaddada aniyarsa ta ci gaba da bai wa matafiya tsari mai sauƙi da araha a duk manyan hanyoyin Najeriya.
Wannan na ƙunshe ne a wata sanarwa da wakilyarmu Fatima Abubakar!-->!-->!-->…
Ƴan Bindiga sun kashe mutum takwas, sun sace uku, sun ƙone motocin sintiri a Katsina
Ƴan bindiga sun kashe mutum takwas, sun kuma ƙone motocin sintiri biyu tare da yin garkuwa da mutane uku a wani hari da suka kai ƙauyen Magaji Wando a Ƙaramar Hukumar Dandume, Jihar Katsina.
Wakilinmu Bashar Aminu ya tattaro daga!-->!-->!-->…
Ƴan Sanda a Bangladesh sun fara kame bayan wasu masu iƙirarin aƙida sun yi ta’addanci wa kabari da…
Ƴan sanda a Bangladesh sun fara neman waɗanda suka aikata laifi bayan ɗaruruwan masu tsattsauran ra’ayin addini sun lalata kabarin wani malami mai cike da cece-kuce, lamarin da ya yi sanadiyyar mutuwar mutum ɗaya da jikkatar wasu kusan 50.!-->…