Tsohon ɗan takarar Majalisar Wakilai ya sauya sheƙa zuwa ADC a Jigawa, ya yi alƙawarin yaƙar APC
A ranar Asabar, jam’iyyar ADC reshen Ƙaramar Hukumar Hadejia a Jihar Jigawa ta karɓi tsohon ɗan takarar Majalisar Wakilai, Hon. Baffa Saleh, wanda a baya ya tsaya takara a jam’iyyar NNPP a zaɓen 2023 da nufin neman wakiltar mazaɓar!-->…
Malaman makarantu da iyaye sun caccaki sabuwar manhajar karatun Gwamnatin Tarayya
Wasu malamai da iyaye sun caccaki Gwamnatin Tarayya kan sanar da sabuwar manhajar karatu ba tare da shawarar masu ruwa da tsaki ba, suna gargaɗin cewa gaggawar aiwatar da ita ka iya rage ingancin ilimi a makarantu.
Wakilinmu ya tattaro!-->!-->!-->…
A iya wata 1 a Najeriya, an kama masu laifi 1,950, an ceto 141, EFCC kuma ta ƙwato sama da naira…
Hukumar Wayar da Kan Jama’a ta Ƙasa (NOA) ta bayyana cewa a watan Agustan 2025, ƴan sanda sun kama mutane 1,950 tare da ceto mutane 141 da a kai garkuwa da su, yayin da Hukumar Yaƙi da Cin Hanci (EFCC) ta samu nasarar hukunce-hukunce 588!-->…
NOA ta ta’allaƙa Ilimi da matsayin kayan aikin ginin ƙasa mai ƙarfi, ta ce a shigar da mata da masu…
Wakilinmu ya tattaro daga Hukumar Wayar da Kan Jama’a ta Ƙasa (NOA) cewa, a yayin bikin Ranar Ƙasa da Ƙasa ta Ƙarfafa Ilimi ta 2025, an yi kiran a rungumi ilimi a matsayin mabuɗin ɗorewar ƙasa, haɗin kan al’umma da kuma fitar da miliyoyi!-->…
An samu rasuwa da jikkatar mutane a rugujewar wani gini a Jigawa, shugabanni sun ce a kula
Wani mutum ya rasa ransa yayin da wasu bakwai suka jikkata sakamakon rugujewar wani gini a ƙauyen Kabak, cikin Ƙaramar Hukumar Kirikasamma, Jihar Jigawa.
Jami’in yaɗa labarai na ƙaramar hukumar, Musa Muhammad, ya tabbatar da faruwar!-->!-->!-->…
Rundunar ƴan sanda ta ragargaji manyan dillalan miyagun ƙwayoyi a Jigawa
Rundunar ƴan sanda ta Jihar Jigawa ta samu nasarar cafke mutane goma sha uku da ake zargin manyan dillalan miyagun ƙwayoyi ne, a wani jerin samame da ta gudanar a sassan jihar daga ranar 2 zuwa 6 ga Satumba, 2025.
Wakilinmu, Zulkifl!-->!-->!-->…
Muhimman abubuwa 10 da suka faru a rana mai kama ta yau, 8 ga Satumba
Kamar kowacce rana ta tarihi, a rana mai kama ta yau a shekarun da suka gabata, abubuwa da dama sun faru na tarihi, ga kaɗan daga cikinsu:
Boko Haram ta fasa gidan yari a Bauchi – 2010
A ranar 7 zuwa 8 ga Satumba 2010, ƴan ƙungiyar!-->!-->!-->!-->!-->…
Sanata Natasha za ta koma majalissa bayan shafe watanni shida a dakace
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, wadda ke wakiltar Kogi ta Tsakiya, za ta koma Majalisar Dattawa a ƙarshen watan nan bayan kammala dakatawar da aka yi mata ta tsawon watanni shida, in ji lauyanta, Victor Giwa.
Giwa ya shaida wa manema!-->!-->!-->…
Wasu ƴan bindiga sanye da hijabi sun sace mutane 2 a Neja, yayin da sojoji suka kashe Kachalla Balla…
Wakilinmu, Bashar Aminu ya samo cewa ƴan bindiga sanye da hijabi sun sace mutane biyu a Melehe, ƙaramar hukumar Kontagora, Jihar Neja, yayin da rundunar sojin Najeriya ta yi nasarar kashe sanannen shugaban ƴan fashi, Kachalla Balla, tare!-->…
Wasu jiga-jigan manyan Najeriya za su ƙaddamar da sabuwar tafiyar gyaran demokaraɗiyya a ranar…
Manyan masana da shugabannin fannoni daban-daban na Najeriya, ciki har da Farfesa Pat Utomi, tsohon Shugaban INEC Farfesa Attahiru Jega da tsohuwar Ministar Ilimi, Dr. Oby Ezekwesili, za su ƙaddamar da sabuwar tafiya domin neman gyaran!-->…