Gwamnan Taraba Ya Umurci Dakatar Da Dukkan Makarantun Jihar Saboda Matsalar Tsaro
Gwamnan Jihar Taraba, Agbu Kefas, ya ba da umarni cewa dukkan makarantun sakandire na gwamnati da masu zaman kansu su gaggauta komawa tsarin je-ka-ka-dawo (day-school), a matakin da gwamnati ta ɗauka saboda tsananin taɓarɓarewar tsaro a!-->…
Boko Haram Ta Kashe Mutum Takwas, Ta Yi Garkuwa da Masunta Uku A Borno
Aƙalla mutane takwas sun rasa rayukansu a Warabe, ƙauye da ke ƙaramar hukumar Gwoza ta Jihar Borno, bayan harin da ake zargin Boko Haram ce ta kai musu a cikin daji.
Bakwai daga cikin waɗanda suka mutu ƴan Civilian JTF ne waɗanda suka!-->!-->!-->…
ISWAP Ta Kai Sabon Hari a Yobe: Ƴan Ta’adda Sun Kashe Jami’in Tsaro, Sun Sace Motoci Biyu
An samu harin ta’addanci a Geidam, Jihar Yobe, inda ake zargin mayaƙan ISWAP sun kashe wani ɗan sanda tare da sace wata motar sintiri bayan sun kai farmaki kan ofishin ƴan sanda na ƙauye da misalin ƙarfe 1:30 na daren Laraba.
Maharan!-->!-->!-->…
Dalilin Da Ya Sa Gwamnatin Tarayya Ta Soke Amfani Da Harsunan Uwa A Makarantu – Minista Suwaiba
Gwamnatin Tarayya ta bayyana dalilan da suka sa ta soke amfani da harsunan gida a matsayin harshen koyarwa daga ajin firamare na ɗaya zuwa shida, inda ta ce tsawon shekaru manufofin ba su samar da sakamakon da ake buƙata ba.
TIMES HAUSA!-->!-->!-->…
Shettima Ya Bar Abuja Don Halartar Taron G20 Bayan Tinubu Ya Dage Zuwa Saboda Harkokin Tsaro
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya bar Abuja zuwa Johannesburg, Afrika ta Kudu, domin wakiltar Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu a taron shugabannin G20, bisa wani sabon tsari da aka yi sakamakon matsalolin tsaro da ke ƙara kamari!-->…
Gwamnatin Neja Ta Ce Makaranatar St. Mary’s Ta Saɓa Umarnin Tsaro Kafin Harin Sace Ɗalibanta
Gwamnatin Jihar Neja ta bayyana damuwarta kan sace ɗaliban St. Mary’s School da ke Papiri, Agwara LGA, inda ta ce makarantar ta karya umarnin rufe makarantun kwana da gwamnati ta bayar saboda barazanar tsaro.
A cikin wata sanarwa da!-->!-->!-->…
UNICEF Ta Bayyana Katsina, Kano Da Jigawa a Matsayin Jihohin Da Suka Fi Yawan Yaran Da Ba Sa…
Hukumar Kula da Yara ta Majalisar Ɗinkin Duniya (UNICEF) ta bayyana cewa jihohin Katsina, Kano da Jigawa suna da kaso 16% na yara 10.2 miliyan da ba sa zuwa makaranta a Najeriya.
A wurin taron ƙaddamar da rahoton Nigerian Child 2025 da!-->!-->!-->…
Ƴan Bindiga Sun Kutsa Makarantar Firamare da Sikandire, Sun Sace Ɗalibai Da Malamai A Neja
Ƴan bindiga sun sake tayar da hankalin al’umma a Jihar Neja, bayan sun kai mummunan hari a St. Mary’s Primary and Secondary School, Papiri, da ke Ƙaramar Hukumar Agwara, inda suka yi awon gaba da ɗalibai da malamai da dama a wani hari da!-->…
Kotun Ta Yi Hukuncin Ɗaurin Rai Da Rai Ga Nnamdi Kanu, Ta Ƙara Masa Da Shekaru 20 Da 5 Kan Wasu…
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yi hukuncin ɗaurin rai da rai ga Nnamdi Kanu, wanda ya bayyana kansa a matsayin jagoran kungiyar Indigenous People of Biafra (IPOB), bisa laifukan ta’addanci.
Mai Shari’a James Omotosho ya bayyana!-->!-->!-->…
Kotu Ta Kama Nnamdi Kanu Da Laifukan Ta’addanci, Ta Ce “Ya Zama Barazana Ga Bil’adama”
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta tabbatar da hukuncin laifukan ta’addanci kan jagoran masu fafutukar Biafra, Nnamdi Kanu, a wani hukunci mai daukar tsawon lokaci da ake ci gaba da karantawa a yau.
Alkalin kotun, Mai Shari’a James!-->!-->!-->…